Abubakar Adam Ibrahim

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Hoto na Abubakar Adam Ibrahim.

Abubakar Adam Ibrahim, ɗaya ne daga cikin marubuta a Nijeriya. Ya rubuta kagaggen labarin Season of Crimson Blossoms (Lokacin jajayen furani). Ya ƙarba kyautar adabi NLNG a shekarar 2016[1].

Manazarta[gyarawa | Gyara masomin]

  1. Abubakar Adam zai ƙarbi kyautar NLNG, Naira miliyan 40, BBC Hausa, 12 Oktoba 2016.