Ambaliyar Sahel ta Afirka ta 2020
Appearance
Iri | aukuwa |
---|---|
Kwanan watan | ga Augusta, 2020 – Satumba 2020 |
Wuri | Hamada a yankin Sahel |
Ƙasa | Nijar, Burkina Faso, Najeriya, Senegal, Ghana, Tunisiya, Mali, Kameru, Cadi, Sudan da Jamhuriyar Kwango |
Nahiya | Afirka |
Sanadi | heavy rain (en) |
Yana haddasa | ambaliya |
Ambaliyar Ruwa a yankin Sahel na Afirka a shekarar 2020 babbar ambaliyar ruwa ce da ta mamaye kasashe da yawa na Yamma, Gabas, da Afirka ta Tsakiya a watan Agusta da Satumba 2020 saboda ruwan sama mai yawa. Fiye da mutane 760,000 a Burkina Faso, Kamaru, Chadi, Jamhuriyar Kongo, Ghana, Mali, Nijar, Najeriya, Sudan, Senegal, da Tunisiya sun kamu kuma daruruwan sun mutu.[1][2]
Wuri
[gyara sashe | gyara masomin]Kasashen da ambaliyar ta shafa kamar Burkina Faso, Kamaru, Chadi, Jamhuriyar Kongo, Ghana, Mali, Nijar, Najeriya, Sudan, Senegal, da Tunisiya
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Celestial, Julie (September 12, 2020). "Exceptional rainfall and record floods hit African Sahel". The Watchers.
- ↑ "Senegal – State of Emergency After Deadly Floods". Floodlist. 7 September 2020.