Aminu Daurawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Aminu Ibrahim Daurawa
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
lokacin haihuwa1969 Gyara
addiniSunni Islam Gyara

Shaykh Aminu Ibrahim Daurawa ko Malam Aminu Daurawa Babban Malamin addinin musulunci ne dake jihar Kano a Nijeriya kuma yana gudanar da karatuttu kansa a duk fadin kasar, Shaykh Aminu Daurawa tsohon shugaban hukumar Hizba dake jihar Kano.