Bala Usman

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bala Usman
Rayuwa
Haihuwa Musawa, 1945
Mutuwa 24 Satumba 2005
Sana'a
Sana'a Masanin tarihi da Malami

Bala Usman (ya rayu daga 1945 zuwa 2005) yakasance shahararren malami ne, masanin tarihi , kuma dane ga Sarkin Musawa Alhaji Usman Liman jikan Sarkin Katsina Muhammadu Dikko. An haife shi a garin Musawa ta Jihar Katsina a 1945. Ya zama babban malamin tarihi a Jami'ar Ahmadu Bello, kuma ya taba zama Sakataren gwamnati na tsohuwar Jihar Kaduna.

Mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya rasu a shekarar 2005 yana da shekaru 60 a duniya.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]