Chimamanda Ngozi Adiche

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Chimamanda Ngozi Adiche
ChimamandaAdichie.jpg
Murya
Rayuwa
Cikakken suna Chimamanda Ngozi Adichie
Haihuwa Enugu, 15 Satumba 1977 (43 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazaunin Anambra
ƙungiyar ƙabila Inyamurai
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Makaranta Yale University (en) Fassara
Drexel University (en) Fassara
Johns Hopkins University (en) Fassara
Eastern Connecticut State University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a marubuci, mai koyarwa, maiwaƙe, feminist (en) Fassara da novelist (en) Fassara
Employers Wesleyan University (en) Fassara
Muhimman ayyuka Purple Hibiscus (en) Fassara
Half of a Yellow Sun (en) Fassara
Kyaututtuka
Wanda ya ja hankalinsa Chinua Achebe, Enyd Blyton (en) Fassara da V. S. Naipaul (en) Fassara
Mamba American Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
Artistic movement waƙa
ƙagaggen labari
IMDb nm2590693
chimamanda.com
Chimamanda Ngozi Adichie tana magana akan The Thing Around Your Neck a gidan rediyon Bookbits
chimamanda a wajen taro
hotan chimamanda
chimamanda a cover magazine 2014
chimamanda creative workshop
chimamanda cikakken hoto
chimamanda a wajen wani fira
chimamanda a wajen fira

Chimamanda Ngozi Adichie (an haife ta a 15 ga watan Satumba shekarar 1977)[1] yar Najeriya ce, marubuciya wanda ayyuka suka haɗa da novels ƙananan labarai har ma da ƙagaggun labarai.[2] Adichie, wacce aka Haifa a birnin Enugu acikin Najeriya, ta girma amatsayin ya ta biyar cikin ya'ya shida a gidan su sake garin Nsukkan Jihar Enugu.[3] a sanda take tasowa, mahaifinta James Nwoye Adichie farfesa ne na ƙididdiga lissafi (statistics) a Jami'ar Najeriya. Mahaifiyarta Grace Ifeoma itace registrar mace ta farko a jami'ar.[4] Gidansu sun rasa kusan dukkanin abubuwan da suka mallaka a lokacin Yaƙin Basasan Najeriya, wanda ya haɗa da rashin kakannin ta biyu.[5] Asalin ƙauyen danginta shine Abba[1] a Jihar Anambra.[6]

A shekarar 2008, Adichie an girmama ta da kyautar MacArthur Genius Grant. Kuma an bayyana ta a The Times Literary Supplement amatsayin "the most prominent" of a "procession of critically acclaimed young anglophone authors [who] is succeeding in attracting a new generation of readers to African literature".[7] Ta wallafa novels kamarsu Purple Hibiscus (2003), Half of a Yellow Sun (2006), and Americanah (2013), the short story collection The Thing Around Your Neck (2009), and the book-length essay We Should All Be Feminists (2014). Kuma littafin ta na baya-baya shine, Dear Ijeawele, or A Feminist Manifesto in Fifteen Suggestions, an wallafa shi a watan Maris 2017.[8]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "Biography of Chimamanda Adichie".
  2. Nixon, Rob (1 October 2006). "A Biafran Story". The New York Times. Retrieved 25 January 2009.
  3. Anya, Ikechuku (15 October 2005). "In the Footsteps of Achebe: Enter Chimamanda Ngozi Adichie". African Writer.
  4. "Feminism Is Fashionable For Nigerian Writer Chimamanda Ngozi Adichie". NPR, 18 March 2014.
  5. Enright, Michael (December 30, 2018) [2006]. The Sunday Edition - December 30, 2018 (Radio interview) (in English). CBC. Event occurs at 52:00.CS1 maint: unrecognized language (link)
  6. "Biography", The Chimamanda Ngozi Adichie website.
  7. Copnall, James (16 December 2011), "Steak Knife", The Times Literary Supplement, p. 20.
  8. "About Chimamanda". Chimamanda Ngozi Adichie Official Author Website (in Turanci). Retrieved 2018-05-24.