Chimamanda Ngozi Adichie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chimamanda Ngozi Adichie
Murya
Rayuwa
Cikakken suna Ngozi Grace Adichie
Haihuwa Enugu, 15 Satumba 1977 (46 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Anambra
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Makaranta Yale University (en) Fassara
Eastern Connecticut State University (en) Fassara
Drexel University (en) Fassara
Johns Hopkins University (en) Fassara
Jami'ar Najeriya, Nsukka
Matakin karatu Master of Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami, maiwaƙe, Marubuci, short story writer (en) Fassara, marubucin labaran da ba almara da ɗan jarida
Tsayi 1.64 m
Employers Wesleyan University (en) Fassara
Muhimman ayyuka Purple Hibiscus (en) Fassara
Half of a Yellow Sun
Americanah (en) Fassara
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Wanda ya ja hankalinsa Chinua Achebe, Enid Blyton da V. S. Naipaul (en) Fassara
Mamba American Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
Artistic movement waƙa
ƙagaggen labari
Imani
Addini Catholic (en) Fassara
IMDb nm2590693
chimamanda.com da chimamanda.com
Chimamanda Ngozi Adichie tana magana akan The Thing Around Your Neck a gidan rediyon Bookbits
chimamanda a wajen taro
hotan chimamanda
chimamanda a cover magazine 2014
chimamanda creative workshop
chimamanda cikakken hoto
chimamanda a wajen wani fira
chimamanda a wajen fira

Chimamanda Ngozi Adichie (an haife ta a ranar 15 ga watan Satumba,na shekara ta alif dari tara da saba'in da bakwai 1977)ta Miladiyya.[1] yar Najeriya ce, marubuciya wanda ayyuka suka haɗa da novels ƙananan labarai har ma da ƙagaggun labarai.[2] Adichie, wacce aka Haifa a birnin Enugu acikin Najeriya, ta girma amatsayin ya ta biyar cikin ya'ya shida a gidan su sake garin Nsukkan Jihar Enugu.[3] a sanda take tasowa, mahaifinta James Nwoye Adichie farfesa ne na ƙididdiga lissafi (statistics) a Jami'ar Najeriya. Mahaifiyarta Grace Ifeoma itace registrar mace ta farko a jami'ar.[4] Gidansu sun rasa kusan dukkanin abubuwan da suka mallaka a lokacin Yaƙin Basasan Najeriya, wanda ya haɗa da rashin kakannin ta biyu.[5] Asalin ƙauyen danginta shine Abba[1] a Jihar Anambra.[6]

Chimamanda Ngozi Adichie

A shekarar 2008, Adichie an girmama ta da kyautar MacArthur Genius Grant. Kuma an bayyana ta a The Times Literary Supplement amatsayin "the most prominent" of a "procession of critically acclaimed young anglophone authors [who] is succeeding in attracting a new generation of readers to African literature".[7] Ta wallafa novels kamarsu Purple Hibiscus (2003), Half of a Yellow Sun (2006), and Americanah (2013), the short story collection The Thing Around Your Neck (2009), and the book-length essay We Should All Be Feminists (2014). Kuma littafin ta na kuma baya-baya shine, Dear Ijeawele, or A Feminist Manifesto in Fifteen Suggestions, an wallafa shi a watan Maris shekarar 2017.[8]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "Biography of Chimamanda Adichie".
  2. Nixon, Rob (1 October 2006). "A Biafran Story". The New York Times. Retrieved 25 January 2009.
  3. Anya, Ikechuku (15 October 2005). "In the Footsteps of Achebe: Enter Chimamanda Ngozi Adichie". African Writer.
  4. "Feminism Is Fashionable For Nigerian Writer Chimamanda Ngozi Adichie". NPR, 18 March 2014.
  5. Enright, Michael (December 30, 2018) [2006]. The Sunday Edition - December 30, 2018 (Radio interview) (in English). CBC. Event occurs at 52:00.CS1 maint: unrecognized language (link)
  6. "Biography", The Chimamanda Ngozi Adichie website.
  7. Copnall, James (16 December 2011), "Steak Knife", The Times Literary Supplement, p. 20.
  8. "About Chimamanda". Chimamanda Ngozi Adichie Official Author Website (in Turanci). Archived from the original on 2018-08-20. Retrieved 2018-05-24.