Francesca Emanuel
Francesca Emanuel | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
1989 - 2020
1987 - 1992
ga Yuli, 1975 - | |||||||
Rayuwa | |||||||
Cikakken suna | Francesca Yetunde Pereira | ||||||
Haihuwa | jahar Lagos, 19 Satumba 1933 | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Mazauni |
jahar Lagos Abuja | ||||||
Ƙabila | Yaren Yarbawa | ||||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||||
Mutuwa | 8 ga Afirilu, 2020 | ||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Kwalejin Yara Mai Tsarki Jami'ar Ibadan Jami'ar Kwaleji ta Landon | ||||||
Matakin karatu | Bachelor of Arts (en) | ||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa, civil servant (en) , jarumi da mawaƙi | ||||||
Wurin aiki | jahar Lagos da Abuja | ||||||
Mamba |
Kungiyar Marubuta ta Najeriya Nigerian Conservation Foundation (en) World Wide Fund for Nature (en) Nigerian Institute of Management (en) |
Francesca Emanuel (An haife ta a ranar 19 ga watan Satumba shekara ta 1933 - 8 Afrilu 2020) ita ce mace ta farko da ta zama sakatariya ta farko a tarayyar Nijeriya.[1]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haife ta a 19 ga Satumba 1933. Ta shiga Kwalejin Jami'ar Ibadan saga nan sai Kwalejin Jami'ar London inda ta kammala a digirin girmamawa a fannin ilimin kasa.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]A shekarar 1959 ta shiga ma'aikatar farar hula ta tarayyar Najeriya kuma ta zama mace ta farko da ta zama jami'in gudanarwa. A watan Yulin 1975 Francesca aka nada mace ta farko a matsayin Sakatariyar din-din-din. Daga baya ta yi aiki a ma'aikatu da dama da suka hada da matasa, ci gaban al'umma, kafawa, wasanni, kimiyyar kiwon lafiya da fasaha. Ta yi aiki a matsayin memba na kwamitocin da yawa bayan ta yi ritaya. Ta kasance mamba a majalisar kuma mataimakin shugaban sakatarorin din-din-din na tarayya da suka yi ritaya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba ta lambar girmamawa ta kasa Kwamandan kungiyar na Nijer.
Ta kasance mamba ce ta Gidauniyar kiyayewa ta Najeriya.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Ta mutu a ranar 8 Afrilu 2020 tana da shekaru 86.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-11-25. Retrieved 2020-11-22.