Hakkin ɗan'adam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Magna Carta ko "Babban yarjejeniya" ɗaya daga cikin kundin duniya na farko dake ɗauke da umurni daga cikakken shugaban ƙasa zuwa ga alummarsa dasu daraja hakƙoƙin doka

Hakƙoƙin ɗan'adam wasu ababen ɗabi'u ne ko hanyoyin tafiyar da rayuwa a yau da kullum[1] wanda ke bayyana wasu kafaffun dabi'un ƴan'adam kuma akan basu kariya ako da yaushe amatsayin hakƙoƙin doka dana ɗabi'a acikin Dokan gari dana duniya.[2] They are commonly understood as inalienable,[3] asalin hakƙoƙi "wanda mutum ke gadon sa kuma yake samu badan komai ba saidai dan ya kasance shi ɗan'adam ne"[4] kuma sune "dukkanin mutane ke gada",[5] ba tare da duba ga shekarun su ba, ƙasar su ta asali, wurin zama, harshe, addini, ƙabila, ko kowane irin babbanci.[3] They are applicable everywhere and at every time in the sense of being universal,[1] kuma sune egalitarian akan kasantuwar su dukka ɗaya ne akan kowane mutum.[3] Ana daukar su da nuna yadda zaka ji da rule of law[6] da sanya wajabci akan kowane mutum da su daraja hakƙoƙin wasu,[1][3] kuma akan dubesu akan babu wanda zai iya fitar da hakƙoƙin akan wasu ko wani, saidai kawai idan akan tabbatar da wata dokar ne a wasu wurare taƙaitattu;[3] misali, hakƙoƙin ƴan'adam kan haɗa da Ƴanci daga ɗauren daba ƙa'ida, azabtarwa, da kisan mutum.[7]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 1.2 James Nickel, with assistance from Thomas Pogge, M.B.E. Smith, and Leif Wenar, 13 December 2013, Stanford Encyclopedia of Philosophy, Human Rights, Retrieved 14 August 2014
  2. Template:Harvard citation no brackets
  3. 3.0 3.1 3.2 3.3 3.4 Majalisar ɗinkin duniya, Ofishin babban kwamishina na Hakƙoƙin ƴan'adam, What are human rights?, Retrieved 14 August 2014
  4. Template:Harvard citation no brackets"Archived copy". Archived from the original on 28 March 2012. Retrieved 2011-11-08.  Unknown parameter |df= ignored (help); Unknown parameter |url-status= ignored (help)
  5. Burns H. Weston, 20 March 2014, Encyclopædia Britannica, human rights, Retrieved 14 August 2014
  6. Gary J. Bass (book reviewer), Samuel Moyn (author of book being reviewed), 20 October 2010, The New Republic, The Old New Thing, Retrieved 14 August 2014
  7. Merriam-Webster dictionary, [1], Retrieved 14 August 2014, "rights (as freedom from unlawful imprisonment, torture, and execution) regarded as belonging fundamentally to all persons"