Jafar ibn Muhammad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jafar ibn Muhammad
6. Limamai Sha Biyu

733 - 765
Al-Baqir - Musa ibn Jafar
Rayuwa
Haihuwa Madinah, 20 ga Afirilu, 702
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Madinah, 16 Disamba 765
Makwanci Al-Baqi'
Ƴan uwa
Mahaifi Al-Baqir
Mahaifiya Farwah bint al-Qasim
Abokiyar zama Fatima Al-Hasan (en) Fassara
Q5709703 Fassara
Yara
Ahali Sultan Ali (en) Fassara da Amna bint Muhammed Al-Baqir (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Larabci
Malamai Al-Baqir
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a Ulama'u, Malamin akida, Islamic jurist (en) Fassara da Liman
Imani
Addini Musulunci

Ja'afar ibn Muhammad ( Larabci : جعفر بن محمد) (702-765), [1] ma da aka sani da As-Sadiq (Gaskiya) shine na shida a Shi'a imam . Shi jika ne ga Zayn al-Abidin kuma zuriyar Ali bin Abi Talib ne a gefen mahaifinsa da kuma Abubakar a gefen mahaifiyarsa. [2] Ana girmama shi sosai tsakanin Ahlussunna da Shi'a . Mutum ne mai son addini, mai ba da labarin hadisi kuma masanin shari'a . Bayan mutuwar Jafar bn Muhammad, rarrabuwa ta faru a tsakanin ‘yan Shi’a kan batun Imami na gaba. Wasu sun ce babban dansa, Ismail ibn Jaffar (wanda ya mutu kafin mahaifinsa) ya zama limami na gaba, yayin da mafiya yawan ‘yan Shi’ar suka ce dansa na uku Musa al Qazim ya zama limami na gaba. Rukuni na farko ya zama sananne da Isma'ilawa kuma na biyun, mafi girma rukuni mai suna Jafari ko 'yan sha biyu . [3] [4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Gleaves, Robert. "JAʿFAR AL-ṢĀDEQ i. Life". Encyclopedia Iranica. Retrieved 2015. Check date values in: |access-date= (help) According to Gleaves, most sources give 702 as the year of his birth, but there are some which give 699 and others which give 705.
  2. ابن ابی الحدید. شرح نهج البلاغه. 6. p. 53
  3. Armstrong, Karen (2002). Islam, A Short History. Modern Library; Rev Upd Su edition. pp. 56–57, 66. ISBN 978-0812966183.
  4. Campo, Juan E. (2009). Encyclopedia of Islam (Encyclopedia of World Religions). USA: Facts on File. pp. 386, 652, 677. ISBN 978-0-8160-5454-1.