Jami’ar Tarayya ta Gusau
Appearance
Jami’ar Tarayya ta Gusau | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Federal University, Gusau Zamfara |
Iri | jami'a |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Hedkwata | Gusau |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2013 |
Jami’ar Tarayya ta Gusau, ko Federal University Gusau a turan ce, wacce ake taƙaita sunan da FUGUS, dake Gusau Jahar zamfara, Najeriya tana ɗaya daga cikin sabbin jami'o'i 6 na karshe a shekarar 2010.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Ƙuduri
[gyara sashe | gyara masomin]An, fara aiwatar da kashi na farko na wannan kudiri a watan Fabrairu, 2011, tare da kafa Jami’o’i tara, yayin da kashi na biyu da ya kunshi sauran jami’o’i uku da suka haɗa da Jami’ar Tarayya ta Gusau.
Kafa jami'ar
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa ta a shekarar 2013, a lokacin Shugaban kasa Goodluck Jonathan.[1][2] tare da farawa da sassa guda uku, Humanities da Education, Gudanarwa da Kimiyyar zamantakewa, da Kimiyya.
Makarantu da Sashen[3]
[gyara sashe | gyara masomin]S/N | Makarantar | Sashen |
---|---|---|
1. | Dan Adam |
|
2. | Ilimi |
|
3. | Kimiyya |
|
4. | Gudanarwa da Kimiyyar zamantakewa |
|
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Federal University, Gusau". uniRank. Retrieved 27 September 2018.
- ↑ "Federal University Gusau Zamfara State Nigeria: Brief Intro". Students Nigeria. Archived from the original on 27 September 2018. Retrieved 27 September 2018.
It is a conventional University that took-off with three Faculties viz: Faculty of Humanities and Education, Faculty of Management and Social Science and Faculty of Science.
- ↑ FUGUS. "FEDERAL UNIVERSITY GUSAU". www.fugusau.edu.ng (in Turanci). Retrieved 2020-04-07.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- 1push Naija Archived 2014-05-22 at the Wayback Machine