Khalil Gibran
Khalil Gibran | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | جُبْران خَليل ميخائيل سَعْد جُبْران nuevo ecu |
Haihuwa | Bsharri (en) , 6 ga Janairu, 1883 |
ƙasa |
Daular Usmaniyya State of Greater Lebanon (en) Lebanese Republic under French mandate (en) |
Mazauni | Tenth Street Studio Building (en) |
Harshen uwa | Lebanese Arabic (en) |
Mutuwa | New York, 10 ga Afirilu, 1931 |
Makwanci | Bsharri (en) |
Yanayin mutuwa |
Sababi na ainihi (Cirrhosis Tarin fuka Sankara) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Not married |
Karatu | |
Makaranta | Académie Julian (en) |
Harsuna |
Larabci Amharic (en) Faransanci Turanci |
Malamai | Pierre Amédée Marcel-Béronneau (en) |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, maiwaƙe, painter (en) da mai falsafa |
Muhimman ayyuka |
The Prophet (en) Broken Wings (en) Sand and Foam (en) The Processions (en) |
Fafutuka |
Mahjar (en) Symbolism (en) |
Artistic movement |
waƙa parable (en) Gajeren labari fable (en) wasan kwaikwayo |
IMDb | nm3209505 |
kahlilgibran.com | |
Khalil Gibran (lafazu|dʒɪˈbrɑːn);[1] kuma akan rubuta sunan a haka; Kahlil; saboda kuskuren rubuta sunan da aka mai a makaranta a kasar Amurka, an masa rijista da Kahlil Gibran, haka yaciga da amfani da sunan a haka.[2] wasu na amfani da sunan da Khalil Gibran, wanda ke nuna asalin yadda ake rubuta sunan a turanci Khalil. A makaranta, akan rubuta sunan sa a haka Jubrān Khalīl Jubrān,[3][4] Jibrān Khalīl Jibrān,[3][5] ko, yawan ci a haka, Jibrān Xalīl Jibrān.[6] (cikakken sunan sa da larabci Gibran Khalil Gibran) (wato|جبران خليل جبران: Jubrān Khalīl Jubrān ko Jibrān Khalīl Jibrān) (yarayu daga 6 ga watan Janairu, 1883 zuwa 10 ga watan Afrilu, shekarar 1931) yakasance dan'Amurka ne daga kasar Lebanon, marubuci, poet, visual artist kuma mai-kishin kasar Lebanon.
An haife Gibran a garin Bsharri[7] dake a Mount Lebanon Mutasarrifate, Ottoman Empire (wanda ayanzu kasar Lebanon ce), ga mahaifinsa Khalil Gibran da mahaifiyar sa Kamila Gibran (Rahmeh). Yana karamin yaro Gibran yayi hijira da iyalensa zuwa kasar Amurka, inda yakaranta zane ma'ana Art kuma yafara aikin sa na rubuce-rubuce, da yin rubutu cikin harshen tufa da Larabci. A kasashen larabawa, ana ganin Gibran amatsayin wani kuma dan'adawar siyasa. His romantic style was at the heart of a renaissance in modern Arabic literature, musamman prose poetry, inda yaki bin tsarin classical school. A kasar Lebanon. Ana girmama shi amatsayin literary hero.[8]
Yakasance mamba ne na New York Pen League, ya shahara ne a kasashen turawa sanadiyar littafin da ya wallafa a 1923 wato The Prophet, an early example of inspirational fiction including a series of philosophical essays written in poetic English prose. The book sold well despite a cool critical reception, gaining popularity in the 1930s and again especially in the 1960s counterculture.[8][9]
Gibran shine na uku cikin marubuta waƙe da akafi sayen ayyukansu na kowane lokaci, a bayan Shakespeare da Laozi.[9]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Gibran". Random House Webster's Unabridged Dictionary.
- ↑ Gibran 1998: 29
- ↑ 3.0 3.1 Starkey, Paul (2006). Modern Arabic Literature. The New Edinburgh Islamic Surveys. Edinburgh: Edinburgh University Press. p. 217. ISBN 978-0-7486-1291-8.
- ↑ Allen, Roger (2000). An Introduction to Arabic Literature. Cambridge, U.K.: Cambridge University Press. p. 255. ISBN 978-0-521-77230-3.
- ↑ Badawi, M.M., ed. (1992). Modern Arabic Literature. The Cambridge History of Arabic Literature. Cambridge: Cambridge University Press. p. 559. ISBN 978-0-521-33197-5.
- ↑ Cachia, Pierre (2002). Arabic Literature—An Overview. Culture and Civilization in the Middle East. London: RoutledgeCurzon. p. 189. ISBN 978-0-7007-1725-5.
- ↑ Freeth, Becky (27 April 2015). "Salma Hayek is sophisticated in florals as she visits Lebanon museum". Daily Mail Online. Cite has empty unknown parameter:
|1=
(help) - ↑ 8.0 8.1 "Kahlil Gibran's The Prophet: Why is it so loved?", BBC News, May 12, 2012, Retrieved May 12, 2012.
- ↑ 9.0 9.1 Acocella, Joan (January 7, 2008). "Prophet Motive". The New Yorker. Retrieved March 9, 2009.