Leon Balogun

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Leon Balogun a shekara ta 2014.

Leon Balogun (an haife shi ashirin da takwas ga Yuni a shekara ta 1988), shi ne dan wasan kwallon kafa ta kasar Nijeriya. Ya buga wasan kwallon kafa a Jamus.