Musa Mohammed Sada
Appearance
2011 - 2015 - Kayode Fayemi →
2010 - 2011 ← Diezani Alison-Madueke | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Mani, 25 ga Faburairu, 1957 (69 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello | ||||
| Matakin karatu |
Master of Science (en) Digiri a kimiyya Master of Business Administration (en) | ||||
| Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a |
ɗan siyasa, Masanin gine-gine da zane, administrator (en) | ||||
Musa Mohammed Sada an haife shi a (25 Fabrairu 1957) a garin Mani dake jihar Katsina. Shine ministan hako ma'adanan kasa da habbaka karafa lokacin mulkin shugaban kasan Najeriya, Goodluck Jonathan a shekarar dubu biyu da goma (2010).