Kayode Fayemi
Appearance
16 Oktoba 2018 - 16 Oktoba 2022 ← Ayodele Fayose - Ɗan Siyasar Najeriya →
11 Nuwamba, 2015 - 30 Mayu 2018 ← Musa Mohammed Sada - Abubakar Bawa Bwari (mul)
15 Oktoba 2010 - 16 Oktoba 2014 ← Olusegun Oni (mul) | |||||||
| Rayuwa | |||||||
| Cikakken suna | John Olukayode Fayemi | ||||||
| Haihuwa | Jahar Ibadan, 9 ga Faburairu, 1965 (60 shekaru) | ||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||
| Ƙabila | Yaren Yarbawa | ||||||
| Harshen uwa | Yarbanci | ||||||
| Ƴan uwa | |||||||
| Abokiyar zama | Bisi Adeleye-Fayemi | ||||||
| Karatu | |||||||
| Makaranta |
Jami'ar jahar Lagos Jami'ar Obafemi Awolowo King's College London (en) Christ's School Ado Ekiti (en) | ||||||
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||
| Sana'a | |||||||
| Sana'a | ɗan siyasa da minista | ||||||
| Employers |
Jami'ar Ibadan National Defense University (en) | ||||||
| Imani | |||||||
| Jam'iyar siyasa | Action Congress of Nigeria | ||||||

John Olukayode Fayemi, (An haifeshi ranar 16, ga watan oktoba, 1965) ɗan karamar hukumar Oye ne a jihar Ekiti, shi ne gwamna a Jihar Ekiti a Nigeria. Ya taba yin gwamna a Jihar tun daga shekara ta 2010, zuwa 2014.Ya sauka daga mukaminsa na ministan ma'adinai da cigaba wato "Minister of Solid Minerals Development" a ranar (30), ga watan mayu, a shekara ta (2018 ), domin ya tsaya takarar gwamna a karo na biyu, inda aka zabe shi ya zama gwamna. [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Sahara Reporter (30 May 2018). "Fayemi resigns, Minister focus defeating Fayose". Sahara reporters.