Neymar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Neymar
Bra-Cos (1).jpg
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliBrazil Gyara
country for sportBrazil Gyara
sunan asaliNeymar Gyara
sunan haihuwaNeymar da Silva Santos Júnior Gyara
sunaNeymar Gyara
sunan dangiSantos Gyara
lokacin haihuwa5 ga Faburairu, 1992 Gyara
wurin haihuwaMogi das Cruzes Gyara
yaren haihuwaBrazilian Portuguese Gyara
harsunaBrazilian Portuguese Gyara
sana'aassociation football player Gyara
matsayin daya buga/kware a ƙungiyawinger Gyara
award receivedSamba Gold, South American Footballer of the Year Gyara
nominated forLaureus World Sports Award for Breakthrough of the Year Gyara
mamba na ƙungiyar wasanniParis Saint-Germain Gyara
sponsorRed Bull Gyara
wasaƙwallon ƙafa Gyara
sport number10 Gyara
participant of2012 Summer Olympics, 2014 FIFA World Cup, football at the 2016 Summer Olympics, Kofin kwallon kafar duniya ta 2018 Gyara
official websitehttp://www.neymaroficial.com/ Gyara

Neymar da Silva Santos Júnior (lafazi|nejˈmaʁ dɐ ˈsiwvɐ ˈsɐ̃tus ˈʒũɲoʁ|; an haife shi a 5 February 1992), anfi saninsa da Neymar Jr. ko Neymar, dan'kwallon kasar Brazil ne wanda ke buga wasan gaba ma kulub dinsa dake faransa wato Paris Saint-Germain da kuma kasar sa Brazil. Ana ganinsa cikin kwararrun yanwasan kwallon kafa dake duniya,[1]

Neymar yasamu karbuwa ton yana karami a kulub dinsa Santos, anan ne yafara wasa a matakin kwararru, lokacin yana shekara 17. Ya taimaka wa kulub dinsa ta lashe Campeonato Paulista har sau biyu, da Copa do Brasil, da kuma 2011 Copa Libertadores, wanda shine na farko da Santos' suka lashe run a 1963. Neymar sau biyu yana zama South American Footballer of the Year, a 2011 da 2012, sannan yakoma nahiyar Turai dan buga was kulub din [[FC Barcelona|Barcelona. Yana daga cikin gwarzayen masu buga Gabas uku da na kulub din Barça, tare da Lionel Messi da Luis Suárez, Ya lashe continental treble a La Liga, Copa del Rey, da kuma UEFA Champions League, kuma yazama na uku FIFA Ballon d'Or a 2015 saboda kokarinsa. Ya cigaba da kokari said daya kai domestic double a kakar wasa ta 2015–16. A watan August 2017, Neymar yabar Barcelona zuwa Paris Saint-Germain akan kudi €222 million, wanda yasa yazama most expensive football player.[2][3] A kasar Faransa, he claimed a domestic treble of Ligue 1, Coupe de France, da Coupe de la Ligue, kuma an zabe shi amatsayin Ligue 1 Player of the Year.[4]

Ya zuro kwallo 60 a wasanni 96 ma kasar sa Brazil tun daga fara wasansa yana shekara 18, Neymar shine wanda yafi kowa yawan cin kwallo ma kasar Kungiyar kwallon kafa ta Brazil #Mafi yawan cin kwallo yana bin bayan Pelé da Ronaldo.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "100 Best Footballers in the World". The Guardian. 
  2. "FC Barcelona communiqué on Neymar Jr". FC Barcelona. 3 August 2017. Archived from the original on 3 August 2017. 
  3. "Neymar: Paris St-Germain sign Barcelona forward for world record 222m euros". BBC. 3 August 2017. Archived from the original on 3 August 2017.  Unknown parameter |access-date= ignored (help)
  4. "Neymar named Ligue 1 Player of Year as PSG dominate". Goal.