Paul Pogba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Paul Pogba
FRA-ARG (11) - Paul Pogba (cropped 2).jpg
Rayuwa
Cikakken suna Paul Labile Pogba
Haihuwa Lagny-sur-Marne Translate, ga Maris, 15, 1993 (27 shekaru)
ƙasa Faransa
Mazaunin Roissy-en-Brie Translate
Yan'uwa
Siblings
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of None.svg Le Havre AC2007-2009
Flag of None.svg France national under-16 football team2008-2009171
Flag of None.svg Suceava2009-ga Augusta, 2, 2012
Flag of None.svg France national under-17 football team2009-2010
Flag of None.svg France national under-17 football team2010-2010102
Flag of None.svg France national under-18 football team2010-201161
Flag of None.svg France national under-19 football team2011-2012124
Flag of None.svg France national under-20 football team2012-2013133
Flag of None.svg Juventus FC2012-201612428
Flag of None.svg France national football team2013-315
Flag of None.svg Juventus FC2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa midfielder Translate
Lamban wasa 6
Nauyi 84 kg
Tsayi 191 cm
Kyaututtuka
Imani
Addini Musulunci
pogba yana murnar cin kwallo
pogba a cikin fili
pogba da dangin sa suna murnar cin cupin duniya
pogba a shekarar 2018. Yayin da suka lashe cup din Duniya
pogba a kungiyar Juventus
pogba a rigar faransa
daya daga cikin yan uwan pogba kenan mai kama dashi me suna Mathias
pogba a shekarar 2013
pogba a gaban mai daukan hoto

Paul Labile Pogba (Faransanci: pɔl pɔgba); an haife shi a 15 ga Maris 1993) ƙwararren ɗan'wasan ƙwallon ƙafan ƙasar Faransa ne wanda ke buga wasansa a kungiyar kulub ta ƙasar Ingila Manchester United da ƙasar sa Faransa. Yana buga wasan tsakiya ne acikin filin wasa, kuma yana iya buga wasa a tsakiya kuma mai kai fara cin ƙwallo, da tsakiya mai tsaron gida, da kuma babban mai gudanar wa acikin fili.[1]

pogba a kungiyar Manchester United

An haife shi a garin Lagny-sur-Marne, Pogba ya nuna hazaƙa sosai a yarintar sa, inda ya taso daga kungiyan matasa masu ƙwazo. Pogba ya fara yin wasa a kungiyar Ligue 1 wato Le Havre a sanda yake yaro, kafin nan ya koma Manchester United a 2009. Bayan kwashe shekara biyu da fara buga wasansa a Manchester United, amma ƙarancin buga wasansa yasa ya koma Juventus a kyauta shekara ta 2012, anan ne yataimaki kulub ɗin samun nasarar lashe gasar Serie A har sau hudu, da kuma gasar Coppa Italia da gasar Supercoppa Italiana guda biyu. A sanda yake kasar Italiya, Pogba ya maida kansa amatsayin daya daga cikin ƙwararrun matasa masu ƙwazo a duniya, inda yasamu kyautar Golden Boy award a shekarar 2013, sannan kuma yasamu Bravo Award a 2014. A 2016, Pogba ya shiga cikin ƙwararrun yan'wasa na 2015 UEFA Team of the Year, da na 2015 FIFA FIFPro World XI, bayan taimakun Juventus zuwa 2015 UEFA Champions League Final, wanda shine zuwan su na farko a bayan shekaru 12. Ya jagoran ci kasar sa faransa zuwa wasan duniya,

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.


Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "Paul Pogba (Manchester United FC)". Guineefoot.info (in French). 30 January 2009. Retrieved 2 August 2010.