Søren Kierkegaard

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Søren Kierkegaard

Søren Kierkegaard (lafazi : /seren kirkegard/) 'dan falsafa da kuma 'dan ilmin tauhidi ne. An haife shi a Copenhaguen (Denmark) ran biyar ga Mayu, a shekara ta 1813, kuma ya mutu ran sha ɗaya ga Nuwamba, a shekara ta 1855.

Søren Kierkegaard shaharre ne ta littattafaisa Tsoro da fargaba (Frygt og Bæven, 1843) kuma da Ra'ayin ɓakin ciki (Begrebet Angest, 1844). Ya ƙirkira falsafan zama, kuma da ya babban tasiri sama Kiristanci na zamani.