Umar M Shareef

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Umar M Shareef
Rayuwa
Haihuwa 1989 (31/32 shekaru)
Sana'a
Sana'a mawaƙi da afto

Umar Muhammad Shareef (An haife shi a shekarar 1989) a cikin garin Kaduna, an fi sanin shi da sunan Umar M Sharif, fitaccen mawakin Hausa ne na soyayya ko kuma nanaye hakanan kuma producer ne a Kannywood.

UmaM m Share, fitaccen mawakin Hausa ne, na soyayya ko kuma nanayeef
Wanene Umar M Shareef[gyara sashe | Gyara masomin]

Umar M Shareef shahararren mawakin hausa sannan jarumi a masana'antar kannywood Wanda ya shahara a Nijeriya da sauran kasashen afrika.

Haihuwa[gyara sashe | Gyara masomin]

anhaifi jarumin a shekarar 1989 a kaduna karamar hukumar igabi

Karatu[gyara sashe | Gyara masomin]

Jarumin ya fara karatun Qur'ani tun yana karami a gida kafin ya shiga makarantar boko wacce izuwa yanzu ya kai matakin digiri wanda ya ke yi a Jami'ar Jihar Kaduna (KASU)

Fara Wakar Umar M shareef[gyara sashe | Gyara masomin]

Sannan ya fara waka ne ta dalilin wata yarinya da ya ke so amma ya kasa sanar mata har izuwa lokacin da ya yanke shawarar tinkararta amma sai bata fito ba hakan yasa ya tafi yana rera waka.

Daukakarsa Umar M Shareef[gyara sashe | Gyara masomin]

Jarumin ya jima yana Waka amma tauraronsa ya fara haskawa ne a 2007 sannan yayi wakoki da dama a bangare daban daban soyayya, siyasa, da wakokin biki da suka hada da

-jinin jikina

-sareena

-girginso

-ruwan dare

-Hafiz

-ciwon idanuna

-arewa

-ciwon so

-mariya

-wazana ba kaina

Albums[gyara sashe | Gyara masomin]

Sannan yanzu yayi albums da dama kamar su:

-bako 2018

-Tsintuwa 2017

-masoya 2016

-kalaman bakina 2017

-ni da ke 2018

-babbar yarinya 2017

-kuyi hakuri 2017

Hadaka[gyara sashe | Gyara masomin]

Sannan yayi wakoki da mawaka da dama kamarsu

*Nura m inuwa

*Lilin baba

*Abdul D one

*Breaker

*Adam a zango

Da sauransu

Daukakarsa a films: yafito a finafinai da dama kamarsu

-mansur

-sareena

-mujadala

-hafeez

-mariya

-Tsakanin mu

-ciwon idanu na

-karkimanta Dani

Kuma yafito a fimdin nass na adam a zango

Da sauransu

Kuma mafi yawansu yafitone a finafinan companin FKD Wanda mallakin alinuhu ne

Sannan shine ma mallakin Shareef studio Wanda sunshirya finafinai kamarsu

-zarah

-jinin jikina

Karramawa[gyara sashe | Gyara masomin]

Jarumin ya sha karban kyautar karramawa da kyautar girmamawa da dama a fadin duniya daga kungiyoyu da dama kamarsu

-kannywood films award

-afrikan actors

Da sauransu

Mabiya[gyara sashe | Gyara masomin]

Jarumin kuma mawaki yana da mabiya a kasashe da dama a fadin duniya,

Wanda a kullum burinsa bewuce yaga ya burgesuba

Mata da yaran Umar M shareef[gyara sashe | Gyara masomin]

Umar m Shareef yana da mata daya Maryam da yara biyujarumin dakuma

Hafsat.

Yakasance daga cikin manyan jaruman da suka ziyarci sassa daban daban na duniya. Jarumin ya ziyarci kasashe da dama wadda suka hada da :

Niger, Ghana, Cameron, Chad, dasauransu.