User talk:Smshika

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Sadammuhammad11234! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.Em-mustapha talk 15:58, 11 Satumba 2021 (UTC)[Mai da]

Hatsarin dumamar yanayi[gyara masomin]

Asalam @Sadammuhammad11234, da fatan kana lafiya. Wannan mukalar Hatsarin dumamar yanayi tana dauke da gyrarraki da dama ta yadda ba a iya fahimtar ta yadda ya dace. Saboda haka tana bukatan a inganta ta matuka. Musamman tunda kai ka fassara ta ya kamata ace ka kwatanta ta da ainihin mukalar ta Turanci. Zamuyi mata alamar gogewa sannan zuwa wani dan lokaci idan ba'a gyara ba zamu goge shafin. Nagode

Patroller>> 08:00, 14 Satumba 2023 (UTC)[Mai da]

wslm, nagode, sosai admin zanyi kokari na kara ingatata daidai yanda zan eya Sadammuhammad11234 (talk) 10:11, 14 Satumba 2023 (UTC)[Mai da]

Lura da Fassara (Musamman na taken mukalai)[gyara masomin]

Aslm @Sadammuhammad11234.. Dan AlLah a rika lura da take (title) na shafuka ta yadda zasu bada ma'ana. Taken wannan shafin Yanayin yanayin duniya wanda a Turance Global surface temperature ba yi ba - Yanayin bisashe na Duniya ko Yanayin wurare na duniya... Patroller>> 08:18, 14 Satumba 2023 (UTC)[Mai da]

Wslm admin enah godeya zan dinga lura daedae gwargwadon yanda zan eya Sadammuhammad11234 (talk) 10:13, 14 Satumba 2023 (UTC)[Mai da]

saka bayanai akan mukalar "Monty Noble"[gyara masomin]

@Sadammuhammad11234, barka da safiya.. naga kaine ka kirkira mukalar Monty Noble, amma baka rubuta komai acikinta ba, yakamata mu ringa kokarin inganta ayyukanmu.Saifullahi AS (talk) 05:29, 17 Nuwamba, 2023 (UTC)[Mai da]

Neman Qarin Bayani[gyara masomin]

Assalamu alaykum @Smshika. Naga ka goge mini edits nawa dana yi a shafin Kudancin Ostiraliya, wanda bansan dalilin yin hakan ba. Da nayi nisa da yin edits din, amma yanzun ka mayar mini dashi farko. Don Allah ko zan iya sanin wannan dalilin ko kuskure kayi? @Uncle Bash007 na gode da saka templates da kayi. Amma kuma bansan ko kasan dalili undoing na edits na da @Smshika yayi ba.

Nagode.

Yahuzaishat (talk) 06:18, 4 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]

Wa`alaikumu salam @Yahuzaishat ni ba admin ba tayaya zan gogema muƙalanka, ? Smshika (talk) 07:27, 4 ga Janairu, 2024 (UTC)[Mai da]
Just seeing this. Hope you have sorted the issue. Share the page so that I can confirm the issue.
best Patroller>> 12:54, 17 ga Afirilu, 2024 (UTC)[Mai da]

Barka da aiki @Smshika, naga kana ƙirƙirar maƙaloli na Disambiguation wanda ba maƙalolin Wikipedia ne ba. Su wadannan mahaɗu ne da suka haɗa Shafukan Wikipedia masu kamceceniya da suna ɗaya. Duba ƙarin bayani a Nan. Ka sani ana kirkirar irin wadannan shafukan ne kaɗai idan ya kasance akwai shafukan Wikipedia masu kamceceniyar suna. Sabo da haka zan goge dukkan shafukan mahaɗa wato Disambiguation Page da ka ƙirƙira ba bisa ka'ida ba. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 10:09, 23 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]