Victor Ikpeba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Victor Ikpeba (an haife shi a shekara ta 1973 a Benin City), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

Victor Ikpeba ya buga wasan ƙwallon ƙafa :

  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Liège (Beljik) daga shekara 1989 zuwa 1993 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Monaco daga shekara 1993 zuwa 1999 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Borussia Dortmund (Jamus) daga shekara 1999 zuwa 2001 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Betis Séville (Spain) daga shekara 2001 zuwa 2002 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al Ittihad Tripoli (Libya) daga shekara 2002 zuwa 2003 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Charleroi (Beljik) daga shekara 2003 zuwa 2004 ;
  • kuma da ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Al Sadd Doha (Qatar) daga shekara 2005 zuwa 2007.