Wikipedia:Wikipedia Workshop In Funtua

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
  • Farawa: Asabar, 28, Augusta 2021.
  • Gamawa: Litinin, 30, Augusta 2021.
Mahalarta

Wikipedia Workshop In Funtua Taron koyarwa ne da horarwa game da Hausa Wikipedia da ya gudana a garin Funtua dake jihar Katsina. Taron shine irinsa na farko da akayi a yankin na Funtua. Taron anyi shi ne a ranakun 28-29-30 ga watan Augusta na 2021.

Taron ya samu halartar Manyan Editoci na Hausa Wikipedia da suka hada da Mustapha, Askira, M Bash Ne, Hamza DK da Gwanki da sauran Editoci. Haka nan taron ya samu sababbin Editoci a Hausa Wikipedia daga garin Funtua.

Mahalarta[gyara masomin]