Abiola Babatope

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abiola Babatope
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 27 Satumba 1947 (76 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Jam'iyyar Unity Party of Nigeria

Abiola Babatope ƴar siyasa ce ƴar Najeriya wacce take wakilta mazaɓar Mushin, Lagos a wajalisar wakilai ta jihar Lagos lokacin jamhuriya ta biyu.[1]

Babatope ta karanta ilimin fannin binciken ƙasa a jami'ar Ibadan. Bayan ta kammala karatun ta kuma tayi aiki a ofishin sakataren gwamnatin jihar Lagos. Bayan nan kuma ta yi aiki a kamfanin Mobil Producing Nigeria in 1971. Tayi kamsila a mazaɓar Mushin a 1977, sannan a 1979, an zaɓe ta a matsayin ƴar majalisar dokoki a ƙarƙashin jam'iyar Unity Party of Nigeria (UPN).

Ta auri Ebenezer Babatope.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "HON MRS ABIOLA BABATOPE: Member House of Representative 1979-1983". HON MRS ABIOLA BABATOPE. 9 February 2015.