Jump to content

Aisha Tsamiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aisha Tsamiya
Rayuwa
Haihuwa Nasarawa, 1992 (33/34 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Yusuf Maitama Sule Un AUWALI SANI BENA (en) Fassara
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi

Aisha Aliyu Tsamiya wacce akafi sani da Aisha Tsamiya ƴar wasan kwaikwayo ce kuma furodusa a Kannywood wadda ta yi fice a fim ɗin Salma.[1]

Jarumar ta fito a cikin fim ɗin Zeenat a matsayin jagorar fim inda ta kasance ɗiyar uba mai arziki.[2]

A cewar hirar da ta yi da jaridar blueprint, jarumar ta Kannywood ta shiga harkar kasuwanci da yin tallan kayan kawa ne a lokacin da ake hutun COVID. Daga baya Aisha ta kafa shagonta na kwalliya a Kano akan titin Gwarzo.

Hotunan fina-finai

[gyara sashe | gyara masomin]
  • So
  • Tsamiya
  • Dakin Amarya
  • Hanyar Kano[3]
  • Ranar Baiko
  • Salma
  • Zeenat
  • Uzuri
  • Husna
  • Wakili 2019
  • Basaja Takun Karshe Asma'u (2015)
  • Farin Dare as Halimab (2013)
  • Carbon Kwai as Zubaida (2011)
  • Mijin Biza as Aisha Aliyu (2017)
  • Matar Mijina 2018
  • Rudani as Habiba (2018)
  • Laila Adam as Laila (2018)
  • Kanwar Dubarudu 2017
  • Kalan Dangi 2017
  • Akwai Dalili as Amarya (2016)
  • Ana Dara Ga Dare as Maryam (2019)
  • Wuff as Maman Siyama (2021)
  • Ina Kika je[4][5]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Jarumar Kannywood ta auri Alhaji Buba Abubakar a ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 2022 bayan da aka samu cece-kuce kan ranar daurin auren. An sanya kwanan wata daban a cikin ranar gayyata don kawai raba hankalin magoya bayanta yayin ɗaurin auren a ranar da aka bayyana. [6] [7]

Naɗi da lambar yabo

[gyara sashe | gyara masomin]

Aisha Tsamiya ta lashe kyautar gwarzuwar jaruma a garin mutane a cikin shekarar 2014. [8] [9] [10]

Bayanan kafa

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Lere, Mohammed (2016-12-09). "Top 10 Kannywood actresses in 2016". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.
  2. Lere, Mohammed (2014-08-23). "Kannywood movie review: Zeenat". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.
  3. Lere, Mohammed (2014-09-24). "Kannywood Movie Review: Hanyar Kano". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.
  4. Lere, Mohammed (2014-10-17). "Kannywood movie Review: Ina kika je". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.
  5. "Aisha Aliyu Tsamiya | Actress, Producer". IMDb (in Turanci). Retrieved 2025-05-04.
  6. Luckson, Cara Gift (2022-02-27). "Why I wanted my wedding to be secret – Kannywood actress". Neptune Prime (in Turanci). Archived from the original on 2022-11-18. Retrieved 2022-08-06.
  7. Giginyu, Ibrahim Musa (2022-02-28). "Kannywood actress, Aisha Tsamiya, defies controversy, weds lover". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.
  8. Lere, Mohammed (2015-01-01). "Kannywood's finest, worst moments of 2014". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.
  9. Lere, Mohammed (2014-06-23). "Kannywood: Ali Nuhu, Aisha Aliyu, others bag City People awards". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.
  10. People, City (2017-09-11). "2017 City People Movie Awards (Nominees For KANNYWOOD)". City People Magazine (in Turanci). Retrieved 2022-08-06.