Jump to content

Christopher Oluwole Rotimi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Christopher Oluwole Rotimi
Rayuwa
HaihuwaAbeokuta, 9 ga Maris, 1928 (98 shekaru)
ƙasaNajeriya
ƘabilaYaren Yarbawa
Harshen uwaYarbanci
Karatu
MakarantaKing's College, Lagos
Jami'ar Ibadan
HarsunaTuranci
Hausa
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya da Soja
Digiribrigadier general (en) Fassara

Christopher Oluwole Rotimi, (an haife shi a ranar 20, Fabrairu 1935) . tsohor Birgediya Janar ne, jami’in diflomasiyya kuma ɗan siyasa mai ritaya, ya yi aiki a lokacin yakin basasar Nijeriya, kuma ya kasance Gwamnan Jihar Yamma a lokacin da Nijeriya ke ƙarƙashin mulkin soja daga 1971 zuwa 1975. Oluwole Rotimi ya zama jakadan Najeriya a Amurka a shekarar 2007.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.