Frédéric Chopin

Frédéric Chopin (an haife shi ran ashirin da bakwai ga 1810, a Żelazowa Wola, Poland - ya mutu ran ashirin da takwas ga 1849, a Paris, Faransa), shi ne mawakin. Ya rubuta kiɗa mai yawa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.