Gashaw Asfaw
Appearance
Gashaw Asfaw | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 26 Satumba 1978 (46 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Habasha | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | marathon runner (en) da Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 51 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 168 cm |
Gashaw Asfaw Melese ( Amharic : Gaሻው Asfaw; an haife shi ranar 26 ga watan Satumba 1978) ɗan wasan tseren nesa ne na Habasha.[1]
Ashhaw ya lashe lambar azurfa a gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2003 kuma ya kare a mataki na goma sha hudu a gasar gudun tseren marathon a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2007.[2] Ya kuma halarci wasan tsere na shekarar 2005, amma bai gama tseren ba.
Mafi kyawun lokacin tserensa shine 2:08:03 hours, wanda aka samu a cikin watan Afrilu 2006 a Marathon na Paris. A cikin tseren Half marathon mafi kyawun lokacin sa shine 1:02:35 hours, wanda ya samu a watan Satumba 2006 a Lille.[3]
Nasarorin da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Bayanan kula | |
---|---|---|---|---|---|
Representing Samfuri:ETH | |||||
2002 | Venice Marathon | Venice, Italy | 8th | Marathon | 2:15:17 |
2003 | Dubai Marathon | Dubai, United Arab Emirates | 2nd | Marathon | 2:10:40 |
Rome Marathon | Rome, Italy | 9th | Marathon | 2:13:52 | |
All-Africa Games | Abuja, Nigeria | 2nd | Marathon | 2:26:08 | |
2004 | Dubai Marathon | Dubai, United Arab Emirates | 1st | Marathon | 2:12:49 |
Paris Marathon | Paris, France | 4th | Marathon | 2:10:36 | |
Berlin Marathon | Berlin, Germany | 8th | Marathon | 2:09:47 | |
2005 | Mumbai Marathon | Mumbai, India | 3rd | Marathon | 2:13:59 |
Paris Marathon | Paris, France | 3rd | Marathon | 2:09:24 | |
JTBC Seoul Marathon | Seoul, Korea | 2nd | Marathon | 2:09:31 | |
2006 | Mumbai Marathon | Mumbai, India | 5th | Marathon | 2:14:19 |
Paris Marathon | Paris, France | 1st | Marathon | 2:08:03 | |
2007 | Mumbai Marathon | Mumbai, India | 2nd | Marathon | 2:12:32 |
Paris Marathon | Paris, France | 2nd | Marathon | 2:09:53 | |
World Championships | Osaka, Japan | 14th | Marathon | 2:20:58 | |
2008 | Dubai Marathon | Dubai, United Arab Emirates | 9th | Marathon | 2:12:03 |
Boston Marathon | Boston, United States | 4th | Marathon | 2:10:47 | |
Olympic Games | Beijing, China | 7th | Marathon | 2:10:52 | |
Shanghai International Marathon | Shanghai, China | 1st | Marathon | 2:09:28 | |
2009 | Dubai Marathon | Dubai, United Arab Emirates | 4th | Marathon | 2:10:59 |
Boston Marathon | Boston, United States | 6th | Marathon | 2:10:44 | |
Toronto Waterfront Marathon | Toronto, Canada | 3rd | Marathon | 2:09:23 | |
Shanghai International Marathon | Shanghai, China | 1st | Marathon | 2:10:10 | |
2010 | Boston Marathon | Boston, United States | 6th | Marathon | 2:10:53 |
Toronto Waterfront Marathon | Toronto, Canada | 5th | Marathon | 2:08:55 | |
2011 | Daegu Marathon | Daegu, South Korea | 8th | Marathon | 2:11:34 |
Košice Peace Marathon | Košice, Slovakia | 5th | Marathon | 2:15:11 | |
2012 | Rock 'n' Roll San Diego Marathon | San Diego, United States | 7th | Marathon | 2:12:56 |
Rennes Le Marathon Vert | Rennes, France | 2nd | Marathon | 2:09:47 | |
2013 | Ottawa Marathon | Ottawa, Canada | 3rd | Marathon | 2:10:24 |
Taiyuan International Marathon | Taiyuan, China | 7th | Marathon | 2:14:08 |