Jerin kamfanonin jiragen sama a Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jerin Kamfanonin Jiragen Sama a Najeriya
jerin maƙaloli na Wikimedia
Bayanai
Masana'anta air transport (en) Fassara
Amfani Sufuri
Ƙasa Nigeria (en) Fassara

Wannan shine jeri na kamfanonin zirga-zirga na jiragen sama a Najeriya masu lasisi da hukumar dake kula da zirga-zirgar jiragen sama a kasar.

Jeri[gyara sashe | gyara masomin]

Sunan Kamfani Hoto Lasisin #ICAO Lasisin #IATA Callsign Filin Jirgi Karin bayani
Air Peace APK P4 PEACE BIRD Filin jirgin saman Abuja
Allied Air AJK BAMBI Filin jirgin saman Lagos
Arik Air ARA W3 ARIK AIR Filin jirgin saman Lagos, Filin jirgin saman Abuja
Aero Contractors ACN AJ AERO Contractors Filin jirgin saman Lagos
Associated Aviation SCD ASSOCIATED Filin jirgin saman Lagos
Azman Air AZM ZQ AZMAN AIR Filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano
Dana Air DAN 9J DANACO Filin jirgin saman Lagos
Dornier Aviation Nigeria DAV DANA AIR Filin jirgin sama ta Kaduna
First Nation Airways FRN FIRSTNATION Filin jirgin saman Lagos
Hak Air HKL HAK AIRLINE Filin jirgin saman Lagos
Kabo Air QNK N2 KABO Filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano
Max Air NGL VM MAX AIR Filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano
Med-View Airline MEV VL MED-VIEW Filin jirgin saman Lagos
Nigeria Air
Overland Airways OLA OF OVERLAND Filin jirgin saman Abuja
TAT Nigeria Filin jirgin saman Lagos

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]