Overland Airways

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Group half.svgOverland Airways
OJ - OLA
ATR42 Overland Airways 5N-BCR Ikeja August 2011.jpg
Data (en) Fassara
Type (en) Fassara airline (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Governance (en) Fassara
Headquarters (en) Fassara Ikeja
Tarihi
Creation (en) Fassara 2003
overlandairways.com

Overland Airways kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Lagos, a ƙasar Najeriya. An kafa kamfanin a shekarar 2002. Yana da jiragen sama tara, daga kamfanonin ATR da Beechcraft.