Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe shine babban filin jirgin saman dake Abuja, babban birnin ƙasar Najeriya . An kafa filin jirgin saman Abuja a shekara ta 2002.
Aero Contractors : Lagos, Owerri, Port Harcourt–Omagwa, Sokoto, Uyo, Yola
Air France : Paris
Air Peace : Accra, Asaba, Calabar, Enugu, Kebbi, Lagos, Owerri, Port Harcourt–Omagwa, Yola
Arik Air : Asaba, Bauchi, Benin City, Calabar, Enugu, Gombe, Ibadan, Ilorin, Kano, Lagos, Maiduguri, Owerri, Port Harcourt, Sokoto, Uyo, Warri, Yola
Dana Air : Lagos, Owerri, Port Harcourt, Uyo
Ethiopian Airlines : Addis Abeba
Lufthansa : Frankfurt
Overland Airways : Akure, Asaba, Bauchi, Calabar, Dutse, Ibadan, Ilorin, Jalingo, Jos, Kano, Katsina, Lagos, Minna
Turkish Airlines : Istanbul