Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
John Mahama
24 ga Yuli, 2012 - 7 ga Janairu, 2017 ← John Atta Mills - Nana Akufo-Addo → 7 ga Janairu, 2009 - 24 ga Yuli, 2012 ← Aliu Mahama - Kwesi Amissah-Arthur → 7 ga Janairu, 2005 - 6 ga Janairu, 2009 District: Bole Bamboi Constituency (en) Election: 2004 Ghanaian general election (en) 7 ga Janairu, 2001 - 6 ga Janairu, 2005 District: Bole Bamboi Constituency (en) Election: 2000 Ghanaian general election (en) 1998 - 2001 7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001 District: Bole Bamboi Constituency (en) Election: 1996 Ghanaian general election (en) Rayuwa Cikakken suna
John Dramani Mahama Haihuwa
Ghana , 29 Nuwamba, 1958 (65 shekaru) ƙasa
Ghana Ƙabila
Mutanen Gonja Harshen uwa
Gonja (en) Ƴan uwa Mahaifi
Emmanuel Adama Mahama Abokiyar zama
Lordina Mahama Ahali
Ibrahim Mahama (ɗan kasuwa) Karatu Makaranta
University of Ghana 1981) Bachelor of Arts (en) : study of history (en) Achimota School Ghana Senior High School (en) Matakin karatu
Doctor of Sciences (en) Harsuna
Turanci Gonja (en) Twi (en) Harshen Ga Hausa Ghanaian Pidgin English (en) Sana'a Sana'a
ɗan siyasa , Masanin tarihi , civil servant (en) da marubuci
Wurin aiki
Accra Employers
Plan International (en) Kyaututtuka
Imani Addini
Kiristanci Jam'iyar siyasa
National Democratic Congress (en)
johnmahama.org
Ali Khamenei ya tarbi John Dramani Mahama a gidansa
John Dramani Mahama ( /m ə h ɑː m ə / ; haife 29 Nuwamban shekarar 1958) [ 1] dan siyasan Ghana ne wanda ya zama shugaban ƙasar Ghana a watan Yulin shekarar 2012. Ya karbi mulki ne bayan mutuwar John Atta Mills, shugaban kasa a lokacin. [ 2]
John Dramani Mahama
John Mahama
John Mahama
A shekarar 2020, Mahama bai sake samun nasarar yin takarar shugaban ƙasa ba amma ya sha kaye a hannun shugaba mai ci Nana Akufo-Addo .