Jump to content

Marwa Hussein

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marwa Hussein
Rayuwa
Haihuwa 19 ga Yuni, 1978 (46 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a hammer thrower (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines hammer throw (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Marwa Ahmed Hussein Arafat (an Haifeta a ranar19 ga watan Yuni 1978) yar ƙasar Masar ce mai jefa guduma . Mafi kyawun jifa nata shine mita 68.48, wanda aka samu a watan Fabrairun 2005 a Alkahira. Wannan shine tarihin Masar, tsohon tarihin Afirka, kuma ya sanya ta a matsayin mafi kyawun 'yar wasan Afirka ta biyu bayan Amy Sène .

Ta fadi a gwajin maganin miyagun kwayoyi a wata gasa a watan Agustan 2010 kuma an dakatar da ita daga wasannin na tsawon shekaru biyu.

Nasarorin da ta samu

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing Samfuri:EGY
1998 African Championships Dakar, Senegal 2nd [1]
1999 All-Africa Games Johannesburg, South Africa 3rd [2]
Pan Arab Games Irbid, Jordan 1st 58.97 CR[3]
2000 African Championships Algiers, Algeria 2nd [1]
2001 World Championships Edmonton, Canada 30th (q) 58.41 m
2002 African Championships Radès, Tunisia 1st 61.64 CR[1]
World Cup Madrid, Spain 9th
2003 All-Africa Games Abuja, Nigeria 1st 64.28 m = CR[2]
2003 World Championships Paris, France 20th (q) 64.53 m
2004 African Championships Brazzaville, Congo 1st 66.14 m = CR[1]
Olympic Games Athens, Greece 38th (q) 62.27 m
Pan Arab Games Algiers, Algeria 1st 62.78 m = CR[3]
2006 African Championships Bambous, Mauritius 1st
World Cup Athens, Greece 9th 60.23 m
2007 All-Africa Games Algiers, Algeria 1st 65.70 m
Pan Arab Games Cairo, Egypt 1st 62.83 m
2008 African Championships Addis Ababa, Ethiopia 1st 62.26 m
2010 African Championships Nairobi, Kenya 2nd 62.36 m
  • Jerin abubuwan kara kuzari a cikin wasannin motsa jiki
  1. 1.0 1.1 1.2 1.3 All-Africa Games - GBR Athletics
  2. 2.0 2.1 All-Africa Games - GBR Athletics
  3. 3.0 3.1 Pan Arab Games - GBR Athletics

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Marwa Hussein at World Athletics