Sakamakon bincike
Appearance
- Turanci, harshe ne kuma yana daga cikin harsunan da ake amfani da su a nahiyar Turai da ƙasashen dake yammacin duniya, watau nahiyan Amurika ta Arewa,...1 KB (138 kalmomi) - 19:09, 31 Oktoba 2024
- IMDb Shafin Yanar gizo ne wanda yake ajiye bayanai na ƴan wasan kwaikwayo da finafinai da masu shirye-shirye na talabijin. Gidan yanar gizon IMDb ya fara...346 bytes (53 kalmomi) - 11:53, 18 ga Augusta, 2024
- Kasar Misra, ko Masar tana kudu maso, gabashin Afrika, kuma tana kudu maso yammacin Asiya [1] daya daga cikin muhimman siffofin da take takama da su shi...8 KB (615 kalmomi) - 15:05, 23 Nuwamba, 2024
- Kiristanci Addini ne na Nasara wanda suka haɗa shi a kowane lungu na Duniya ta hanyar yaki, da wa'azi ga duk jama'ar da suka tunkara. Kuma Addinin kiristanci...2 KB (149 kalmomi) - 18:46, 9 ga Augusta, 2024
- Mai buga wasan tsakiya a matakin Ƙwallon ƙafa, wanda yake tsayawa a tsakiya domin sarrafa kwallo, ko kwace kwallo, ko kuma taimaka ma ataka domin cin kwallo...309 bytes (27 kalmomi) - 20:43, 4 Nuwamba, 2024
- [[File:Abuja, Federal Capital Territory 3.jpg|thumb|Cikin Birnin Abuja] Abuja Itace babban birnin tarayya, kuma na takwas a girma a Najeriya. Birnin na...17 KB (2,255 kalmomi) - 20:14, 30 ga Augusta, 2024
- Kamaru wannan suna na Kameru (da Turanci Cameroon, da ,Faransanci Cameroun) ya samo asali ne daga sunan duwatsu masu tsarki, a shekarar 1302, da hijira...7 KB (889 kalmomi) - 17:33, 23 Nuwamba, 2024
- Afrika ta Kudu,tana ɗaya daga cikin ƙasashen ,Kudu na Afrika. kuma ita babbar ƙasa ce wadda ta rarrabu kashi Tara. Ƙasa ce wadda ke da ƙabilu kala-kala...4 KB (569 kalmomi) - 20:20, 24 Nuwamba, 2024
- Italiya ko Italia, kasa ce, da ke a nahiyar Turai. Italiya tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 301,338. Italiya tana da yawan jama'a 60,589,445...1 KB (111 kalmomi) - 22:19, 22 ga Yuli, 2024
- WorldCat katalogi ne na kungiya wanda ke daukar tarin dakunan karatu na 15,600 a cikin kasashe 107 wadanda ke shiga cikin hadin gwiwa na OCLC na duniya...6 KB (792 kalmomi) - 10:42, 10 ga Augusta, 2024
- Kenya, ita ce kasa ta farko a gabashin afirka da kuma taikun Indiya ya biyo ta gabashin ta, tabkin victoria daga yammacin ta kuma tana makotaka da ƙasashe...4 KB (283 kalmomi) - 07:30, 4 Disamba 2024
- Kano (Ajami :كنو) shi ne babban birnin Jihar Kano, kuma tana cikin ɗaya daga garuruwa da suke da yawan mutane a jahohin Najeriya mafi, yawan al'ummar da...24 KB (3,339 kalmomi) - 15:45, 5 Disamba 2024
- Jam'iyyar APC jam'iyyar siyasa ce mai mulki a Najeriya, wadda aka kafata a ranar 6 ga watan Fabrairu na shekarar 2013, gabannin zuwan zaɓen shekarar 2015...5 KB (436 kalmomi) - 06:14, 10 ga Augusta, 2024
- Lagos (birni) Lagos (jiha) Jihar Lagos: jiha ce dake kudu maso yammacin Najeriya, bakin tekun Benin. ta yi iyaka da jihar Ogun daga arewa da gabas da Benin...1 KB (75 kalmomi) - 19:53, 11 Oktoba 2024
- Yarbawa mutanen yankin kudancin Najeriya ne masu magana da harshen Yarbanci, a matsayin harshen, ko yaren gado; wato harshen uwa ko harshen haihuwa. Dukkan...14 KB (2,293 kalmomi) - 21:32, 4 Nuwamba, 2024
- Kasar Chadi, tana ɗaya daga cikin kasashen da suke afirika ta tsakiya. Tanada iyaka da kasashe shida sune:- daga nahiyar gabas Sudan , nahiyar arewa Libya...3 KB (208 kalmomi) - 22:14, 7 ga Augusta, 2024
- Hukumar kwallan kafa ta Duniya ko kuma (FIFA) sun kasance kungiya ce bata neman kudi ba na Duniya, wanda suke kula da kuma al'amuran sha'anin Kwallon kafa...5 KB (395 kalmomi) - 18:41, 9 ga Augusta, 2024
- Darakta mai bada umarni a wasan kwaikwayo Wani daraktan Najeriya a bakin Aiki Daraktan fim, Aaran Creece Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta...326 bytes (30 kalmomi) - 21:19, 5 ga Augusta, 2024
- Fulani ko Fulata (tilo: Bafulatani ko Bafillace) Mutane ne da ke a Yamma Maso Arewacin Afrika tun a tsawon lokaci. Mafi shaharar sana'ar Fulani ita ce...8 KB (979 kalmomi) - 21:28, 22 Nuwamba, 2024
- Lauya jinsine da yake daukan namiji da mace, ana nufin wanda yake tsayawa tsayin daka a kotu domin kare wanda yayi kara ko kuma wanda aka kawo kara, akan...630 bytes (66 kalmomi) - 05:32, 22 ga Augusta, 2024
- jam'ī adadin abubuwa da ya wuce guda biyu. tilo Larabci: جمع (jamaʿa) Turanci: plural Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa language. London: University