Ruwan Godiya
Appearance
RUWAN GODIYA District:
[gyara sashe | gyara masomin]Ruwan Godiya | |
---|---|
gunduma ce a Najeriya | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jahar Katsina |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Faskari |
Ruwan godiya garine dake a karamar hukumar funtua daga shekarar 1976. kafin a yanki karamar hukumar faskari, Wanda daga baya aka yanki karamar hukumar faskari a shekarar 1989 ruwan godiya ta kasance cikin yankin faskari har zuwa wanna lokaci. Iyakoki: yankin ruwan godiya yayi iyaka da yankin karamar hukumar bakori daga gabas:guga da kakumi ward a gabas da arewa maso gabas.bangaren kudu:tafoki da daudawa ward,bangaren yamma:sheme da yankara ward,bangaren arewa:'yan malamai ward duk a yankin faskari lga.albabarkatu: arzikin ruwan godiya [1]ruwan godiya nada tarin arziki:noma na daya daga cikin abin alfahari na al'ummar wannan yankin.kiwo na daya daga cikin arziki na wannan yanki.kasuwanci abin dogarone ga al'ummar wannan gari.ilimi na addini da na zamani al'ummar wannan gari suna da shi,da aiki da shi. ARZKIn ruwan godiya noma,kiwo,kasuwanci dama sawransu. sarauta abuce me dadadden tarihi a dunia.haka ruwan godiya na da dadaddar sarauta. addini al'ummar garin ruwan godiya da yankunan ta suna da addinin da suke bi,wanda mafi yawan su suna bin addinin Musulunci ne.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Arziki