Sofiane Feghouli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Sofiane Feghouli
Sofiane Feghouli-cropped-VCF vs ESP.jpg
Rayuwa
Haihuwa Levallois-Perret (en) Fassara, Disamba 26, 1989 (30 shekaru)
ƙasa Alegria (en) Fassara
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa winger (en) Fassara
Lamban wasa 89
Nauyi 71 kg
Tsayi 178 cm

Sofiane Feghouli (an haife shi a shekara ta 1989 a garin Levallois-Perret, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Aljeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Aljeriya daga shekara ta 2012.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.