Umm Habiba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Umm Habiba cikakken suna Ramlah bint Abi Sufyan (Larabci: أم حبيبة رملة بنت أبي سفيان‎; c. 589[1] ko 594 zuwa 665) ta kasan ce daya daga cikin matan Annabi Muhammad (SAW) kuma Uwar Muminai ce.

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ta kasance 'ya ce ga Abu Sufyan ibn Harb da kuma Safiyyah bint Abi al-'As.[2] Abu Sufyan shine shugaban kabilar Umayya, kuma shine shugaban na dukkannin kabilun larabawa na Kuraishawa kuma ya kasan ce mafi karfi cikin wadanda suke adawa da koyarwar Annabi Muhammad a shekara ta 624 zuwa shekara ta 630. Amman duk da haka, daga bisani sai ya karba musulunci, kuma ya zama babban mayaki a cikin musulunci . A Daular Ummayad na farko, Muawiyah I shi dan uwa ne ga Ramlah, dan kishiya suke da Ramlah , sannan kuma tsakanin shi da Khalifa Usman Ibn Affan, yayan wa da kanwa suke shi,[3] kuma sun hada dangantaka na kusa a bangaran ubannin su maza.


Auren Ubayd-Allah ibn Jahsh[gyara sashe | gyara masomin]

Mijin ta na farko shine Ubayd-Allah ibn Jahsh,[4] dan uwa ga Zaynab bint Jahsh, wanda Annabi ita ma ya aure ta.

Ubayd-Allah da Ramla suna cikin mutane na farko da suka karba muslunci. A shekarar 616 suka yi hijira zuwa Habasha (Ethiopia), domin kauracewa kamun Ƙuraishawa, sun haifi yarinyar su mai suna Habibah bint Ubayd-Allah.[4]

A wani kaulin ance Ubayd-Allah daga baya ya koma addinin Kiristanci.[4] Inda yayi yunkurin ya komar da matar sa Ramlah akan ita ma ta koma addinin, amman sai taki komawa ta tsaya akan addinin ta Islam. Wanda komawan shi addinin yasa ta rabu da shi.

Auren Annabi Muhammad[gyara sashe | gyara masomin]

Muhammad sent Ramla a proposal of marriage, which arrived on the day she completed her Iddah (widow's waiting period).[5]

The marriage ceremony took place in Abyssinia even though Muhammad was not present. Ramla chose Khalid ibn Said as her legal guardian at the ceremony. The Negus (King) of Abyssinia read out the Khutba himself, and Khalid ibn Said made a speech in reply. The Negus gave Khalid a dower of 400 dinars and hosted a huge wedding feast after the ceremony. He also sent musk and ambergris to the bride through the slave Barrah.[4] Muhammad did not give a dower larger than this to any of his other wives.[6]

The Negus then arranged to send all thirty of the remaining immigrant Muslims back to Arabia. They travelled to Medina in two boats.[7] Shurahbil ibn Hasana accompanied Ramla on this journey.[Ana bukatan hujja] According to some sources, she married Muhammad one year after the Hijra, though she did not live with him until six years later, when Muhammad was sixty years old and she was thirty-five.[8] Tabari writes that her marriage took place in 7 A.H. (628) when "she was thirty-odd years old."[9]

Rayuwa a Medina[gyara sashe | gyara masomin]

On one occasion, Abu Sufyan visited his daughter Ramla in her house in Medina. "As he went to sit on the apostle’s carpet she folded it up so that he could not sit on it. 'My dear daughter,' he said, 'I hardly know if you think that the carpet is too good for me or that I am too good for the carpet!' She replied: 'It is the apostle’s carpet and you are an unclean polytheist. I do not want you to sit on the apostle’s carpet.' 'By God,' he said, 'since you left me you have gone to the bad.'"[10][11]

Ramla died in the year 45 A.H. (664 or 665 C.E.) during the Kingship of her brother, Muawiyah I.[9] She was buried in the Jannat al-Baqi cemetery next to other wives of Muhammad.[4]

Martaba[gyara sashe | gyara masomin]

A banagaran ilimin Hadisi kuma, Ramlah ta ruwaito Hadisai sittin da biyar 65, wanda Muhammad Al-Bukhari da Muslim ibn al-Hajjaj suka yarda suka ruwaito, kuma musulmai suna karban hadisan Ramlah ne kadai daga wajan Bukhari da Muslim.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Understanding the Islamic Law, Raj Bhala, Section: Ramla bint Abi Sufyan (Umm Habiba).
  2. الشبكة الإسلامية - (9) أم حبيبة رملة بنت أبي سفيان رضي الله عنها
  3. Muhammad ibn Jarir Al-Tabari, Tarikh al-Rusul wa'l-Muluk vol. 39. Translated by Landau-Tasseron, E. (1998). Biographies of the Prophet's Companions and Their Successors, p. 177. New York: State University of New York Press.
  4. 4.0 4.1 4.2 4.3 4.4 4.5 "Islam online". Archived from the original on 2016-03-06. Retrieved 2022-01-13.
  5. Landau-Tasseron/Tabari p. 178.
  6. Ibn Hisham note 918.
  7. Muhammad ibn Ishaq, Sirat Rasul Allah. Translated by Guillaume, A. (1955). The Life of Muhammadﷺ, pp. 527-530. Oxford: Oxford University Press.
  8. Ibn Kathir, The Wives of the Prophet Muhammad (SAW). Archived 2013-08-02 at the Wayback Machine
  9. 9.0 9.1 Tirmadhi 2226, Musnad Ahmed 12039
  10. Guillaume/Ishaq, p. 543.
  11. John Glubb, The Life and Times of Muhammad, Lanham 1998, p. 304-310.