Bambanci tsakanin canje-canjen "Johnson Aguiyi-Ironsi"
#IQH Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit |
#IQH Tags: Gyaran gani Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit |
||
Layi na 3 | Layi na 3 | ||
== Haihuwa == |
== Haihuwa == |
||
An haifi Thomas Umunnakwe Aguiyi-Ironsi ga iyalin gidan Mazi (Mr.) Ezeugo Aguiyi a ranar 3rd ga watan Mayun shekarar 1924, a wani gari mai suna Ibeku, Umuahia, wanda yanzu yake a cikin Jihar Abia Nigeria.<ref>https://www.glimpse.ng/johnson-thomas-umunnakwe-aguiyi-ironsi/</ref> A lokacin da yake da shekara goma takwas ya tafi ya zauna tare da babbar yar su mai suna Anyamma, wacce tayi aure ta auri wani mutumi mai suna Theophilius Johnson, da yake kasar Sierra Leonean.<ref>https://ng.opera.news/tags/thomas-gould</ref> |
An haifi Thomas Umunnakwe Aguiyi-Ironsi ga iyalin gidan Mazi (Mr.) Ezeugo Aguiyi a ranar 3rd ga watan Mayun shekarar 1924, a wani gari mai suna Ibeku, Umuahia, wanda yanzu yake a cikin Jihar Abia Nigeria.<ref>https://www.glimpse.ng/johnson-thomas-umunnakwe-aguiyi-ironsi/</ref> A lokacin da yake da shekara goma takwas ya tafi ya zauna tare da babbar yar su mai suna Anyamma, wacce tayi aure ta auri wani mutumi mai suna Theophilius Johnson, da yake kasar Sierra Leonean.<ref>https://ng.opera.news/tags/thomas-gould</ref><ref>https://nigerianinfopedia.com.ng/aguiyi-ironsi/</ref> |
||
== Aikin soja == |
== Aikin soja == |
Canji na 18:28, 12 Oktoba 2021
Johnson Aguiyi-Ironsi | |||
---|---|---|---|
16 ga Janairu, 1966 - 12 ga Yuli, 1966 ← Nnamdi Azikiwe - Yakubu Gowon → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Umuahia da Ibeku West (en) , 3 ga Maris, 1924 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Harshen Ibo | ||
Mutuwa | Ibadan da Lalupon (en) , 29 ga Yuli, 1966 | ||
Yanayin mutuwa | kisan kai | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Victoria Aguiyi-Ironsi | ||
Yara |
view
| ||
Karatu | |||
Makaranta |
Staff College, Camberley (en) Royal College of Defence Studies (en) | ||
Harsuna |
Turanci Harshen Ibo Pidgin na Najeriya Turancin Birtaniya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, soja da soja | ||
Kyaututtuka | |||
Aikin soja | |||
Fannin soja | Sojojin Ƙasa na Najeriya | ||
Digiri | Janar | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa | military dictatorship (en) |
Manjo Janar Johnson Thomas Umunnakwe Aguiyi-Ironsi MVO, MBE (3 Mayu 1924 – 29 Yuli 1966) shine shugaban ƙasa na mulkin soja a Najeriya, Janar din Soja kuma ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1924 a garin Umuahia dake yankin Kudancin Najeriya; ya mutu a shekara ta 1966. Johnson Aguiyi-Ironsi shugaban kasar Nijeriya ne daga watan Janairun shekara ta 1966 zuwa watan Yulin shekara ta 1966 ya ƙarba daga Nnamdi Azikiwe - sannan Yakubu Gowon ya ƙarba daga gurin shi bayan an kashe shi.[1]
Haihuwa
An haifi Thomas Umunnakwe Aguiyi-Ironsi ga iyalin gidan Mazi (Mr.) Ezeugo Aguiyi a ranar 3rd ga watan Mayun shekarar 1924, a wani gari mai suna Ibeku, Umuahia, wanda yanzu yake a cikin Jihar Abia Nigeria.[2] A lokacin da yake da shekara goma takwas ya tafi ya zauna tare da babbar yar su mai suna Anyamma, wacce tayi aure ta auri wani mutumi mai suna Theophilius Johnson, da yake kasar Sierra Leonean.[3][4]