Abdul Rahman Al-Sudais

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Abdul Rahman Al-Sudais
260px
Rayuwa
Haihuwa Riyadh, 10 ga Faburairu, 1962 (59 shekaru)
ƙasa Saudi Arebiya
Karatu
Makaranta Umm Al-Qura University (en) Fassara
King Saud University (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Liman
Imani
Addini Musulunci

Abdul Rahman Ibn Abdul Aziz as-Sudais (larabci: عَبْدُ ٱلْرَّحْمَان إبْن عَبْدُ ٱلْعَزِيزُ ٱلسُّدَيْس, ʻAbd ar-Rahman ibn ʻAbd al-Aziz as-Sudais; an haife shi 10 February 1960 a birnin Riyadh, Saudiya). Shine babban limamin Babban masallacin harami dake Makkah, Saudiya; Shugaban manyan Shugabannin gudanar da ayyuka masallatai tsarkaka biyu; shahararren makarancin Alkur'ani ne qāriʾ. Kuma shine wadda yasamu kyautar girmamawa na alkur'ani na dunuya a Dubai wato "Islamic Personality Of the Year" a shekarar 2005. Al-Sudais yabayar da da'awar rashin goyon bayan Musulunci game da "tada bama-bamai da ta'addanci", da kira akan zama tare tsakanin dukkanin addinai da samun jituwa maikyawu, amma ana tuhumarsa da tuhumar musamman yahudawa a hudubobinsa. Yayi tirda yadda yahudawa kewa Falasdinawa da kwace masu kasa, sannan da yin kira ga masu taimako da kai agaji ga Mutanen falasdinu. Yana jagorancin hudubar Mahajjata na ranar Arfa a kasar Saudiya.