Anas bn Malik
Anas bn Malik | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Madinah, 611 |
ƙasa |
Khulafa'hur-Rashidun Khalifancin Umayyawa |
Mutuwa | Basra, 713 |
Ƴan uwa | |
Mahaifiya | Umm Sulaym bint Milhan |
Abokiyar zama | Q12214930 |
Yara |
view
|
Ahali | Al-Bara' ibn Malik (en) , Q106814584 da Q89384455 |
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Malamai |
Muhammad Abu Hurairah Muadh ibn Jabal Abu Dhar al-Ghifari Salman al-Farsi Abdullahi dan Abbas Abu Musa al-Ashari Abdullah dan Masud |
Ɗalibai |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | Islamic jurist (en) , muhaddith (en) da rawi (en) |
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Yaƙin Khaybar yaƙin Hunayn Nasarar Makka Siege of Ta'if (en) |
Imani | |
Addini |
Musulunci Mabiya Sunnah |
Anas bn Malik bn Naḍr al-Khazrajī al-Ansārī ( Larabci: أنس بن مالك الخزرجي الأنصاري (c.612 – c.712 [1] ) sanannen sahabi ne na Annabi Muhammad (S.A.W.)
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Anas bn Malik dan kabilar Najjar ne, kabilar Khazraj daga Yathrib. An haife shi shekaru goma kafin hijira Annabi Muhammad (S.A.W.). Bayan mahaifinsa, Malik bn Nadr, ya rasu ba musulmi ba, mahaifiyarsa, Umm Sulaim, ta sake yin aure zuwa wani sabon tuba, Abu Talha ibn Thabit. Kanin Anas daga wannan auren shine Abdullahi bn Abi Talha.
A Lokacin da Annabi Muhammad (S.A.W) ya isa Madina a shekarar 622, mahaifiyar Anas ta gabatar da shi ga Annabi Muhammad (S.A.W) a matsayin bawa a gare shi. [1]
Bayan wafatin Annabi Muhammad a shekara ta 632, Anas ya shiga yakin mamaya. [1] Shi ne na karshe daga cikin fitattun Sahabban Manzon Allah ( SAW) da ya rasu, bayan shakaru 80 da rasuwar Annabi Muhammadu (SAW). Anas ya rasu a shekara ta 93 bayan hijira (712 miladiyya) a garin Basra [2] yana da shekara 103 (watau). [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 Finding the Truth in Judging the Companions, 1. 84-5; EI2, 1. 482 A. J. Wensinck J. Robson
- ↑ 2.0 2.1 T. P. Hughes, 1885/1999, Dictionary of Islam, New Delhi: Rupa & Co.