Idi Amin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Idi Amin
chairperson of the Organisation of African Unity (en) Fassara

28 ga Yuli, 1975 - 2 ga Yuli, 1976
Siad Barre (en) Fassara - Seewoosagur Ramgoolam (en) Fassara
3. President of Uganda (en) Fassara

25 ga Janairu, 1971 - 11 ga Afirilu, 1979
Apollo Milton Obote (en) Fassara - Yusuf Lule (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Koboko (en) Fassara da Kampala, 1925
ƙasa Uganda
Saudi Arebiya
Uganda Protectorate (en) Fassara
Uganda
Mazauni Jeddah
Mutuwa King Faisal Specialist Hospital and Research Centre (en) Fassara, 16 ga Augusta, 2003
Makwanci Jeddah
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (no value)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Sarah Kyolaba (en) Fassara  (1975 -  1982)
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, hafsa, boxer (en) Fassara da military affairs (en) Fassara
Aikin soja
Fannin soja British Army (en) Fassara
Uganda People's Defence Force (en) Fassara
Digiri field marshal (en) Fassara
Manjo Janar
Ya faɗaci Mau Mau Uprising (en) Fassara
1971 Ugandan coup d'état (en) Fassara
Uganda–Tanzania War (en) Fassara
Imani
Addini no value
Jam'iyar siyasa independent politician (en) Fassara
IMDb nm0024907
Hoton Idi Amin

Idi Amin Dada Oumee (furucci|'|iː|di|_|ɑː|'|miːn; an haife shi a 16 August shekarar 2003) yakasance Dan'siyasan kasar Uganda ne kuma babban hafsan soja. Yazama Shugaban kasar Uganda daga shekarar 1971 zuwa 1979, mulkin ya samu suka dalilin irin yadda ya kunktata wa al'ummar kasar sa.

An haife Amin a Koboko ko a Kampala a gidan mahaifinsa mutumin Kakwa da mahaifiyarsa ita kuma yar Lugbara ce. A 1946 ya shiga King's African Rifles (KAR) na sojojin mulkin mallakan Biritaniya. Da fari shi mai dafa abinci ne, inda yakaiga matsayin laftanar, yana daga cikin wadanda sukayi yaƙi a Somaliya Shifta War da kuma yan'ta'addan Mau Mau a Kenya. Bayan samun yancin Uganda daga United Kingdom a shekarar 1962, Amin yacigaba da kasancewa a Uganda People's Defense Force|armed forces, har yakaiga amatsayin manjo, inda aka nadashi kommanda a 1965. Amin nada sanayyar cewa Shugaban Uganda Milton Obote na shirin kama shi, domin ya barnatar da kudaden soja, sai Amin ya kaddamar da Kuu 1971 Ugandan coup d'état kuma ya tabbatar da kansa Shugaban kasa.

Lokacin mulkin sa, Amin ya canja mulkin sa daga danrajin mulkin kasashen yamma, da samun cikakken taimako daga kasar Israela da taimakon da yasamu daga Muammar Gaddafi, Shugaban kasar Zaire's Mobutu Sese Seko, kasar Soviet Union, da Gabashin Germany.[1][2][3] A 1975, Amin yazama chairman na Organisation of African Unity (OAU), wanda me kokarin kawo cigaba da hadin kai a kasashen Afirika.[4] lokacinsa daga 1977–1979, Uganda takasance mamba a United Nations Commission on Human Rights.[5] a 1977, bayan UK ta yanke alaka tareda kasarsa ta Uganda, Amin ya bayyana cewar yasamu nasara cin kasar Britaniya da yaki kuma yafara amfani da "CBE", Wanda me nufin "Conqueror of the British Empire" wato wanda yasamu galabar daular Biritaniya, amatsayin lakabinsq. Sai gidan radiyon Uganda Broadcasting Corporation|Radio Uganda ta bayyana dukkanin lakabin da za'a rika kiransa dasu: "His Excellency President for Life, Field Marshal Alhaji Dr. Idi Amin Dada, VC, DSO, MC, CBE".[6]

Bayan Amin yacigaba da mulkin har 1970s, sai karin rashin yarda yacigaba da karuwa sanadiyar cutarwarsa da yarika nunawa wasu kabilu da yan'siyasan da basu goyon bayansa, tareda irin talaucin da kasar Uganda me ciki, da taimakawa yan ta'addan Operation Entebbe, haka yasa kasar fadawa cikin rikici. Sanda Amin me shirin komawa Tanzania zuwa Yankin Kagera a shekarar 1978, sai Shugaban kasar Tanzania Julius Nyerere yatura mayakansa suka farma Uganda–Tanzania War|invade Uganda; suka kowace birnin Kampala Dan tunbuke Amin daga mulki. Sai Amin yafice gudu kasar waje, da farko yasauka a Libya da kuma Saudiya, inda yacigaba da rayuwa harsanda yarasu a 16 August 2003. Ana danganta Mulkin Amin amatsayin wadda ke tattare da cinzarafin dan'adam human rights, abuses, political repression, ethnic persecution, extrajudicial killings, nepotism, political corruption|corruption, da kuma gross Financial mismanagement|economic mismanagement. Mutanen da aka kashe karkashin mulkin sa, ankiyasta cewar sunkai dubu Dari zuwa sama, daga nazarin international observers[7] to 500,000.[6]

Farkon Rayuwarsa[gyara sashe | gyara masomin]

Shiga makarantar sojojin King's African Rifles[gyara sashe | gyara masomin]

Tasowa acikin sojojin Uganda[gyara sashe | gyara masomin]

Karbar mulki[gyara sashe | gyara masomin]

Shugabancin Kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Kirkira da jagoranci akan mulkin soja
Kisan wasu kabilu da kuma bangarorin siyasa
Alaka da kasashen waje

Korarsa da kuma guduwa[gyara sashe | gyara masomin]

Rashin lapiyarsa da kuma mutuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Yanuwansa da abokan arziki[gyara sashe | gyara masomin]

Dabi'a[gyara sashe | gyara masomin]

Sunayen lakabi dabiu marar kyau, sunayen daya sakawa kansa, dakuma wadanda ya samu

Abubuwan tunawa[gyara sashe | gyara masomin]

Al'ada sananna[gyara sashe | gyara masomin]

MAnazarci[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Roland Anthony Oliver, Anthony Atmore. Africa Since 1800. p. 272.
  2. Dale C. Tatum. Who influenced whom?. p. 177.
  3. Gareth M. Winrow. The Foreign Policy of the GDR in Africa, p. 141.
  4. "Idi Amin: A Byword for Brutality". News24. 21 July 2003. Archived from the original on 5 June 2008. Retrieved 13 February 2012. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  5. Gershowitz, Suzanne (20 March 2007). "The Last King of Scotland, Idi Amin, and the United Nations". Archived from the original on 6 June 2009. Retrieved 8 August 2009. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  6. 6.0 6.1 Keatley, Patrick (18 August 2003). "Obituary: Idi Amin". The Guardian. London. Retrieved 18 March 2008.
  7. Ullman, Richard H. (April 1978). "Human Rights and Economic Power: The United States Versus Idi Amin". Foreign Affairs. Retrieved 24 October 2018. The most conservative estimates by informed observers hold that President Idi Amin Dada and the terror squads operating under his loose direction have killed 100,000 Ugandans in the seven years he has held power.