Jerin Mutanen Afurka dangane da arziƙinsu
Jerin Mutanen Afurka dangane da arziƙinsu | |
---|---|
Wikimedia list of persons (en) |
Shirin wadanda suka fi kowa Arziƙi a Afirka wato "The Richest Africans" jadawali ne na shekara-shekara na mutanen da suka fi kowa arziki a Afirka, wanda mujallar kasuwanci ta Amurka Forbes ke tattarawa kuma ta buga. An fara buga jadawalin ne tun a shekara ta 2015. Wanda ya kirkiri Kamfanonin Dangote Group, Aliko Dangote ne ya kasance a kololuwar jadawalin a shekara ta 2018.[1] A cikin 2018, an sanya hamshakan attajiran Afirka 23 a cikin jadawalin.[2] Sai dai sun cire mutanen da suka fito daga Afirka, amma ba sa zama a cikin nahiyar (kamar Elon Musk da Mo Ibrahim ) daga jerin.
Jerin na shekara-shekara
[gyara sashe | gyara masomin]2021
[gyara sashe | gyara masomin]Ya zuwa shekara ta 2021, hamshakin attajirin dan Najeriya, Aliko Dangote ne wanda ya fi kowa kudi a Afirka, kuma kasashen Afirka da suka fi kudi sun hada da Masar (5), Afirka ta Kudu (5), Nijeriya (3), da Morocco (2).
2019
[gyara sashe | gyara masomin]Forbes ta sakin jadawalin attajiran shekara ta 2020 a ranar 14 ga watan Junairun 2020. Har wayau, Forbes ta samar da wani tsari mai fidda sabbin bayanai a kan arzikinsu a duk rana da misalin karfe 5pm ET wato duk karshen kasuwanci na yinin.
No. | Name | Age | Nationality | Net Worth (USD) | Source(s) of Wealth |
---|---|---|---|---|---|
1 | Aliko Dangote | 63 | Nigeria | $ 8.3 billion | Dangote Group |
2 | Nicky Oppenheimer & Family | 74 | South Africa | $ 7.4 billion | De Beers |
3 | Nassef Sawiris | 59 | Egypt | $ 7.3 billion | Orascom |
4 | Mike Adenuga | 67 | Nigeria | $ 6.2 billion | Globacom, Conoil |
5 | Johann Rupert & Family | 69 | South Africa | $ 5.4 billion | Richemont, Remgro |
6 | Issad Rebrab & Family | 76 | Aljeriya | $ 3.9 billion | Cevital |
7 | Mohamed Mansour | 72 | Egypt | $ 3.3 billion | Mansour Group |
8 | Abdulsamad Rabiu | 59 | Nigeria | $ 3.2 billion | BUA Group |
9 | Naguib Sawiris | 65 | Egypt | $ 3 billion | Orascom |
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Papadopoulos, Anna (22 October 2018). "Africa's Billionaires: Top 25 Richest People In Africa, 2018". CEOWORLD magazine. Retrieved 5 June 2019.
- ↑ Dolan, Kerry A. (10 January 2018). "African Billionaire Fortunes Rise On Forbes 2018 List Of Continent's Richest". Forbes. Retrieved 5 June 2019.
- ↑ "Elon Musk". Forbes (in Turanci). Retrieved 2020-07-02.
- ↑ "The Forbes Billionaires List: Africa's Billionaires 2019". February 2019. Archived from the original on 2019-09-05. Retrieved 2022-10-21.
- ↑ "Africa's Billionaires".