Lailatul ƙadari
![]() | |
Iri |
event (en) ![]() religious festival (en) ![]() |
---|---|
Addini | Musulunci |
Laylat al-Qadr ( Larabci: لیلة القدر ) (wanda aka fi sani da Shab-e-Qadr ), asallan Daren Doka ne ko Daren Alkhairi, ranar tunawa da ranaku biyu masu muhimmancin gaske a cikin addinin Islama. Yana a cikin watan Ramadan. Tunawa da daren da musulmai suka yi imani farkon ayoyin Alkur'ani ne aka saukar wa annabin Musulunci Muhammadu.[1][2]
Sauran yanar gizo[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Halim, Fachrizal A. (2014). Legal Authority in Premodern Islam: Yahya B Sharaf Al-Nawawi in the Shafi'i School of Law. Routledge. p. 15. ISBN 9781317749189. Archived from the original on 4 November 2020. Retrieved 31 May 2017.
- ↑ Daneshgar, Majid; Saleh, Walid A (eds) (2017). Islamic Studies Today: Essays in Honor of Andrew Rippin (in Turanci). Leiden. p. 93. ISBN 9789004337121. Archived from the original on 4 March 2020. Retrieved 31 May 2017.CS1 maint: extra text: authors list (link)