Norberto Mauro da Costa Mulenessa wanda aka fi sani da Maurito (an haife shi a ranar 24, ga watan watan Yuni 1981 a Luanda) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola. An dakatar da shi na tsawon shekaru 5 daga buga wasan kwallon kafa a wasu hukunce-hukuncen saboda ture alkalin wasa Yuichi Nishimura a wasan cin kofin nahiyar Afirka da suka buga da Masar a shekara ta 2008. An kuma dakatar da wani abokin wasan da kuma tawagar Angola baki daya daga wasu yankuna na tsawon shekaru 5.