Pele

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Pele
Pele by John Mathew Smith.jpg
Pelé in 1995
Haihuwa Edson Arantes do Nascimento
(1940-10-23) 23 Oktoba 1940 (shekaru 81)
Três Corações, Minas Gerais, Brazil
Aiki
  • Footballer
  • humanitarian
Tsawo Script error: No such module "person height".
Uwar gida(s)
Rosemeri dos Reis Cholbi
(m. 1966⁠–⁠1982)
Assíria Lemos Seixas
(m. 1994⁠–⁠2008)
Marcia Aoki
(m. 2016)
Partner(s) Xuxa Meneghel (1981–1986)
Yara 7 (1 deceased)
Iyaye(s) João Ramos do Nascimento
Celeste Arantes

Association football career
Position(s)
Youth career
1953–1956 Bauru
Senior career*
Years Team Apps (Gls)
1956–1974 Santos 496 (504)
1975–1977 New York Cosmos (1970–85) 64 (37)
Total 560 (541)
National team
1957–1971 Brazil national football team 92 (77)
* Senior club appearances and goals counted for the domestic league only


Pele tare da Ben a wani taro
Pele yakai ziyara wata Academy
Pele a wani taro
Pele tare da wani masoyin sa
Pele a Yayin da yake taka leda a 1960
mutum mutumi na Pele
Pele a lokacin da yake bugawa kwallo
Rubuta sunan Pele
makaranta kenan mai dauke da sunan Pele

Edson Arantes do Nascimento (lafazi|ˈɛtsõ (w)ɐˈɾɐ̃tʃiz du nɐsiˈmẽtu; an haife shi a 23 ga watan Octobar a shekara ta 1940) anfi saninsa da Pelé (peˈlɛ) tsohon dan'wasan kwallon kafane na kasar Brazil, wanda yake buga gaba. Wadanda ke wasanni har da marubuta wasan ƙwallon ƙafa, yan wasa, da yan kallo (magoya bayan) na ganinsa a matsayin babban ɗan wasa a duniya. A shekara ta 1999, an zaɓe shi Dan Ƙwallon FIFA na ƙarni na Duniya daga hukumar International Federation of Football History & Statistics (IFFHS) kuma yana daga cikin biyun da aka zaɓa aka ba kyautar ɗan ƙwallon FIFA na ƙarni a wannan shekarar, an zabi Pelé amatsayin ɗan wasan motsa jiki na ƙarni daga hukumar International Olympic Committee. A cewar IFFHS, Pelé shine wanda yafi kowa samun nasarar zura kwallaye a raga a gasar league goal-scorer a tarihin kwallon kafa, inda ya zura kwallaye 650 a wasanni 694, League matches, a kuma gaba daya wasanni da yayi guda 1363 yaci kwallo 1281, har wasannin sada zumunci. Har wayau Pele shine Guinness World Record.[1][2][3][4][5] A lokacin da yake wasannin sa, Pelé shine wanda akafi biya acikin yan'wasa a duniya.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.