Ronaldinho

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Ronaldinho
Ronaldinho Kazan.jpg
Rayuwa
Haihuwa Porto Alegre (en) Fassara, 21 ga Maris, 1980 (41 shekaru)
ƙasa Brazil
Ispaniya
Karatu
Harsuna Portuguese (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da ɗan siyasa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Flag of Brazil.svg  Brazil national under-17 football team (en) Fassara1996-199662
Flag of Brazil.svg  Brazil national under-17 football team (en) Fassara1997-199762
Grêmio Football Porto Alegrense (en) Fassara1998-20015221
Flag of Brazil.svg  Brazil Olympic football team (en) Fassara1999-20082718
Flag of Brazil.svg  Brazil national football team (en) Fassara1999-20139733
Flag of Brazil.svg  Brazil national under-20 football team (en) Fassara1999-199953
Paris Saint-Germain2001-20035517
FC Barcelona2003-200814570
Logo of AC Milan.svg  AC Milan2008-20117620
CR Flamengo.svg  Clube de Regatas do Flamengo (en) Fassara2011-20123315
Clube Atlético Mineiro (en) Fassara2012-20144817
Querétaro F.C. (en) Fassara2014-2015258
Escudo de Independiente Santa Fe.svg  Independiente Santa Fe (en) Fassara2019-no value
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Ataka
Nauyi 76 kg
Tsayi 181 cm
Kyaututtuka
Suna Ronaldinho
IMDb nm1155226
Ronaldinho Signature.png

Ronaldo de Assis Moreira (an haife shi a 21 March 1980), anfi saninsa da Ronaldinho (lafazi|ʁonawˈdʒĩɲu|br) ko Ronaldinho Gaúcho, "Ronaldinho", itace sunan "Ronaldo" idan aka tsawaita ta, kuma ana kiransa da "Gaúcho" (tun tasowarsa daga southern Brazil), saboda ya banbanta daga abokin wasansa kuma dan kasarsa wato Ronaldo, wanda an sansa da "Ronaldinho" a Brazil kafin nan. Ronaldo sai yafara amfani da sunansa na farko bayan koma warsa Turai, hakan yaba Ronaldinho daman ajiye sunan "Gaúcho" yafara amfani da sunan Ronaldinho a kasashen waje.[1][2] dan'wasan kwararrun kwallon kafa na kasar Brazil kuma shine ambassador a Barcelona.[3] ya buga wasanni amatsayin dan'wasan tsakiya attacking midfielder, amma kuma yabuga forward ko gefe winger. Ya buga kaso mai yawa na rayuwar ƙwallon ƙafar sa a Turai, ma ƙungiyoyin Paris Saint-Germain, Barcelona da A.C. Milan da kuma buga ma Brazilian national team. Ana ganinsa Amatsayin daya daga cikin kwararrun Ɗan'wasa na zamaninsa da kuma ganin agun mafiya mutane amatsayin shahararre a suk duniya greatest of all time,[4] Ronaldinho ya lashe FIFA World Player of the Year awards sai biyu da kuma Ballon d'Or. Ya kware a skills da creativity; due to his agility, pace and dribbling ability, as well as his use of tricks, feints, overhead kicks, no-look passes and accuracy from free-kicks.

Ronaldinho yafara wasan ƙwallon ƙafa ne a Grêmio, a 1998. Lokacin yana shekara 20, ya koma ƙungiyar Paris Saint-Germain dake Faransa sannan yakoma ƙungiyar Barcelona a 2003. A shekararsa ta biyu a Barcelona, Ya lashe kyautarsa ta farko na FIFA World Player of the Year award, kuma Barcelona ta lashe La Liga. A kakar wasan dake zuwa tazama mafi shaharan lokacin sa a ƙungiyar inda Barcelona ta lashe gasar UEFA Champions League, na farkonsu a shekaru goma sha hudu, da kuma sake lashe wata La Ligan, wanda yazama na farko da Ronaldinho ya lashe kofina biyu a jere. Bayan yaci wasu ƙayatattun ƙwallaye guda biyu a wasan El Clásico, Ronaldinho yazama na biyu cikin yan'wasan Barcelona, bayan Diego Maradona a 1983, daya yasamu akai masa standing ovation daga masoyan ƙungiyar Real Madrid a Santiago Bernabéu. Ronaldinho yasake karbar FIFA World Player of the Year award dinsa na biyu, da kuma Ballon d'Or.

Sakamakon karewa a nabiyu a La Liga a kasan Real Madrid a 2006–07 season da kuma samun rauninsa 2007–08 season, Ronaldinho yabar Barcelona inda Yakima AC Milan. Yakuma koma Brazil domin bugawa Flamengo a 2011 da kuma Atlético Mineiro bayan shekara daya, kuma ya lashe Copa Libertadores, ya kuma koma Mexico Dan bugawa Querétaro sannan yakoma Brazil Dan bugawa Fluminense a 2015. Ronaldinho yatara kyautuka da dama a rayuwar was an ƙwallon ƙafarsa. Ansanya shi a cikin UEFA Team of the Year da FIFA World XI sai uku, yazama UEFA Club Footballer of the Year a 2006 da kuma South American Footballer of the Year a 2013, kuma ansanya shi cikin FIFA 100, jerin sunayen shahararrun Ɗan'wasa rayayyu wanda Pelé ya hada.

A bugawa ƙasar sa wasa, Ronaldinho ya buga wasanni 97 ma ƙasar sa Brazil national team, yaci ƙwallaye 33, kuma ya wakilci ƙasar sa a FIFA World Cup sau biyu. Yakasance daga cikin wadanda suka kokari a lashe gasar 2002 FIFA World Cup na ƙasar sa a Korea da Japan, dashi dasu Ronaldo da Rivaldo a gaba masu cin ƙwallo, yaci ƙwallo biyu, wanda yahada da free-kick daga nisan ƙafa 40 a wasansu tare da ƙasar England, da bayar da assists biyu da kuma zama cikin FIFA World Cup All-Star Team. Amatsayinsa na captain, yajagoranci Brazil a lashe Confederations Cup dinsu nabiyu a 2005 kuma yazama Man of the Match a final.[5] Ronaldinho yaci ƙwallaye uku a gasar, inda suka ƙwallayensa suka zama tara, haka yasa yazama joint all-time leading goalscorer a gasar.

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Bagchi, Rob; Smyth, Rob (14 March 2012). "Which team has played the most times in a month?". The Guardian.
  2. "Ronaldinho". Talk Football. Retrieved 22 June 2008.
  3. Thomas-Mason, Lee (4 September 2016). "Barcelona sign Ronaldinho as club ambassador". Metro.
  4. refn|group=note|
  5. "BRA–ARG (Match 16), Anheuser Busch Man of the Match: Ronaldinho (BRA)". FIFA. 29 June 2005. Archived from the original on 12 February 2006. Retrieved 4 June 2014.