Rukayyah
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 598 |
Mutuwa | Madinah, 14 ga Maris, 624 |
Makwanci | Al-Baqi' |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Muhammad |
Mahaifiya | Khadija Yar Khuwailid |
Abokiyar zama |
Sayyadina Usman dan Affan Utbah ibn Abi Lahab |
Yara |
view
|
Ahali | Ummu Kulthum, Zainab yar Muhammad, Abdullahi ɗan Muhammad, Yaran Annabi, Ibrahim ɗan Muhammad da Fatima |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Rukayya daya daga cikin 'ya'yan da Annabi Muhammad S.A.W ya haifa ne (An haife tane a shekara ta alif 598 an kuma haifeta ne a makkah, yar kabilar larabawa ce, ta rasu ne a madinah a ranar 14 ga watan Maris a alif 624 an bir neta ne a Al-Baqi, Sunan mahaifinta Annabi Muhammad S.A.W.) sunan mahaifiyar ta Khadija yar Khuwailli