Samuel Eto'o
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
![]() |
![]() ![]() |







Samuel Eto'o (an haife shi a shekara ta 1981, a Nkon, kusa da Yaounde, Kamaru) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Kamaru.[1] Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Kameru daga shekarar 1997 zuwa shekarar 2014, Samuel Eto'o ya buga wasan ƙwallon ƙafa a Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Madrid (Ispaniya) daga shekara 1997 zuwa 2000, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Mayorka (Ispaniya) daga shekara 2000 zuwa 2004, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona (Ispaniya) daga shekara 2004 zuwa 2009, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Milano (Italiya) daga shekara 2009 zuwa 2011, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Makhatchkala (Rasha) daga shekara 2011 zuwa 2013, ma Ƙungiyar, ƙwallon ƙafa ta Chelsea (Birtaniya) daga shekara 2013 zuwa 2014, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Everton (Birtaniya) daga shekara 2014 zuwa 2015, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Genoa (Italiya) a shekarar 2015, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Antalya (Turkiyya) daga shekara 2015 zuwa 2018, kuma da ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Konya (Turkiyya) daga shekara 2018. A watan Satumba na 2021, Samuel Eto'o, ya sanar da tsayawa takarar shugabancin hukumar kwallon kafa ta Kamaru (Fecafoot).[1] bayan ya buga kwallo a kasashen damu ka ambata muku ya buga kwallo a kasar burtaniya wacce a ka fi sani da Chelsea.[2]