Jump to content

Tutocin Turai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tutocin Turai
Wikimedia information list (en) Fassara
Taswirat Turai dauke da kasashe da tutocinsu
Tutar kungiyar taraiyar Turai

Jerin tutocin da ake amfani da su a kasashen Turai. Akwai tutoci na kingiyoyi da hukimomi na kasa da kasa, da kuma tutoci na kasashe da tsofaffin dauloli.

Tutocin kungiyoyin cikin gida dana kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan jerin ba kammalalle bane. Akwai sauran kungiyoyi da basu a wannan rukunin:

TutaKwanan wataAmfaniBayani
1957/1958–Tutar BeneluxKasashe mambobin dake amfani da wannan tutar sune: Belgium, Netherlands da Luxembourg
2015Tutar hukumar Central Commission for Navigation on the Rhine
1990s–Tutar Kungiyar lamuni ta kasuwanci a kasashen tsakiyar turai (CEFTA)
1991–Tutar Kasashe masu tasowar tattalin arzikiTutar kungiyar shudiya c l da tambarin kungiyar a tsakiya.
1955–Tutar Taraiyar Turai
1986[note 1]Tutar kungiyar taraiyar Turai[note 2]
1984–Tutar Nordic Council
Sami flag1986–Tutar Sami people
2006–Tutar hukimar tsaro ta European Gendarmerie Force
2006–Tutar hukumar tsaro ta European Maritime Force

Tutocin kasashe turai

[gyara sashe | gyara masomin]
TutaKwanan wataAmfaniBayani
1912–Tutar Albania
1866–Tutar Andorra
1918–1920
1991–
Tutar Armenia
1918  1938
1945 
Tutar AustriaA 1981 aka yita, a sake dawo da amfani da ita a 1945 bayan dakatar da ita a yakin duniya na biyu.
1918  1920
1991 
Tutar Azerbaijan[note 3]Asali anyi ta a 1918 a matsayin tutar Jamhuriyar Damakaradiyyar Azerbaijan, bayan samun yancin kasar a 1991 aka sake mata fasali.
1995–Tutar Belarus
1831–Tutar BelgiumAnfara amfani da ita Janairu 23, 1831.
1998 Tutar Bosnia da Herzegovina
1878   1946
1991 
Tutar BulgariaAnfara amfani da ita 1989.
Flag of Croatia1990 Tutar CroatiaAnfara amfani da ita Disamba 1990
1960 Flag of Cyprus[note 4]The flag was officially adopted on August 16, 1960.
1993-Tutar Czech
1219 Tutar DenmarkItace tuta mafi dadewa a duniya kuma haryanzu ake amfani da ita.
1918  1940
1990 
Tutar EstoniaAnfara amfani da ita Mayu 8, 1990. Amma tarihin ta ya fara tun 17 Satumba 1881.
1918 Tutar FinlandAnfara amfani da it Mayu 29, 1918.
1794  1814
1830 
Tutar FaransaAnfara amfani d ita 15, 1794.
2004 TutarGeorgia[note 3]
1919  1933
1949 
Tutar JamusA hukumance an sake dawo dawo da ita Mayu 23, 1949
1978 
(Civil flag since 1822)
Tutar GreeceTutar Greece anfara amfani da ita a 1978.
1957 Tutar HungaryTAnfara amfani da ita 1848.
1915 Tutar IcelandAnfara amfani da ita a yuni 1915.
1922 Tutar Ireland
1948 Tutar Italy.
1992 Tutar Kazakhstan[note 5]
1918   1940
1990 
Tutar LatviaAnfara amfani da it Fabrairu 27, 1990.
1937 Tutar Liechtenstein
1918  1940
1989 
Tutar LithuaniaA Maris 20, 1989, aka dawo amfani da tutar bayan samun yancin kasar sakamakon rushewar taraiyar Sobiyat a 1990.
1845 Tutar LuxembourgA hukimance anfara amfani da ita 1972, amma kuma tun 1848 ake amfani da ita.
1964 Tutar MaltaAnfara amfani da ita Satumba 21, 1964.
1990 Tutar Moldova
1881 Tutar MonacoAnfara amfani da ita tun 1339.
2007 Tutar MontenegroAnfara amfani da ita 2004, ja ce dauke da tambarin kasar.
1575 (first used)

1937 (officially adopted) 

Tutar NetherlandsAnfara amfani da ita Fabrairu 19, 1937. Tasha samun sauye sauye.

[1] tana kuma kamanceceniya da tutar Faransa[2] (1794) and Russian flag[3]

1995 Tutar North Macedonia
1821  1844
1898 
Tutar Norway
1919 Tutar PolandAnfara amfani da ita 1919.
1911 Tutar PortugalAnfara amfani da ita 30, 1911.
1848, 1867  1948
1989 
Tutar RomaniaAnfara amfani da ita 1989.
1883  1918
1993 
Tutar RussiaAnfara amfani da Ogusta 22, 1991.
2011 Tutar San Marino
2010 Tutar Serbia
1992 SlovakiaAmfara amfani da ita Satumba 1, 1992.
1991 Tutar SloveniaAnfara amfani da ita Yuli 24, 1991.
(1785 original design)

1981 

Tutar HispaniyaAnfara amfani da ita 19 Yuli 1927.
1569 Tutar SwedenWannan tutar tun Yuni 22, 1906. ake amfani da ita.
1889 Tutar SwitzerlandWannan dadaddiyar tuta ce tun 1474.
1844 Tutar TurkiyyaTutar Turkiyya ja ce da farin wata da tauraruwa farare a tsakiya. An fara amfani da ita a 1844.
1918  1920
1992 
UkraineAnfara amfani da ita Satumba 4, 1991, bayan rushewar taraiyar Sobiyat.
1801 Tutar BirtaniyaTutar birtaniya ta yanzu tutace da take nuna hadin kai tsakanin masarautar Birtaniya da ta Ireland a 1800.
1929 Tutar VaticanA shekarar 1929 aka fara amfani da yutar Vatican.

Tutocin kasashen masu mulkin gargajiya

[gyara sashe | gyara masomin]
TutaKwanan wataAmfaniBayani
1130 Tutar mulkin soji ta MaltaTutar Malta ja ce da giccin fari.

Tutocin kasashen da basu da cikakken yanci

[gyara sashe | gyara masomin]

Wadannan kasashen sune kasashen turai da majalisar dinkin duniya bata da kasashen duniya basu amince dasu ba. Saidai suna samun goyon bayan daidaikun kasashe.

TutaKwanan wataUseKasar dake kalubalantaBayani
1992 Tutar Abkhazia[note 3]Georgia
1992 Tutar Jamhuriyar Artsakh[note 3]AzerbaijanTutar Artsakh anyita kamar ta Armenia saidai karin zanen fari da akayi mata.
2008 Tutar Jamhuriyar KosovoSerbiaKasar Kosovo ce ta kirkire ta ranar 17 Fabrairu.
1984 Tutar Kudancin Cyprus[note 4]CyprusKasar jamhuriyar Turkawan Arewacin Cyprus ce ke amfani da ita, kuma kasar Turkiyya ce da kasar Nakhichevan kadai suka amince da ita, an kirkireta Maris 7, 1984.
1990 Tutar South Ossetia[note 3]Georgia
2000 Tutar TransnistriaMoldova

Tutocin kasashe mallakin turai

[gyara sashe | gyara masomin]

Tutocin kasashe mallakin turai wadanda ba a turai din suke ba, suna a wata nahiya ta daban.

TutaKwanan wataAmfaniMatsayiBayani
1960 Tutar Akrotiri and Dhekelia(mallakin birtaniya)Iri daya da ta birtaniya.
1954 Tutar Åland Islands(mallakar Finland)Anyita 3 Afrilu, 1954.
1940 Tutar Faroe Islands(mallakin Denmark)Ana kiranta Merkið, anyita a 1919.
1502 Tutat Gibraltar(mallakin birtaniya)
1985 Tutar Guernsey(mallakin birtaniya)Anyita a 1985.
1932 Tutar Isle of Man(mallakin birtaniya)
1980 Tutar Jersey(mallakin birtaniya)Anyita a yuni 1979.

Tutocin yankuna na Turai

[gyara sashe | gyara masomin]

Tutoci na rabe-rabe na yankuna a turai.

TutaKwanan wataAmfaniBayani
1921 Tutar Burgenland.
1946 Titar Carinthia
1954 Tutar Lower Austria
1921 Tutar Salzburg
1960 Tutar Styria
1945 Tutar Tyrol
1949 Tutar Upper Austria
1938 Tutar Vorarlberg
1844 Tutar Vienna
TutaKwanan wataAmfaniBayani
1973 Tutar FlandersFlanders yanki ne na masu amfani da harshen Dutch.
1991 Tutar WalloniaAkasari mutanen yankin na amfani da harshen Faransanci ne.

Bosnia and Herzegovina

[gyara sashe | gyara masomin]
TutaKwanan wataAmfaniBayani
1995–Tutar Republika SrpskaIn banda tambari tayi amfani da Serbia


Ba kowanne yanki ne ke da tuta ba.

TutaKwanan wataAmfaniBayani
Tsakiyar Finland
Tutar Tsakiyar Ostrobothnia
1998–Tutar KainuuAnyita 25.6.1998.
1997-Anyi ta 8.6.1997.
Tutar Northern Savonia
Tutar Päijänne Tavastia
2018-Tutar Tavastia ProperAnyita 4.2.2019.
1990-Tutar SatakuntaAnyita 21.11.1990.
Tutar Uusimaa


Ba kowanne yanki ne keda tuta ba.

TutaKwanan wataAmfaniBayani
2016-Tutar Auvergne-Rhône-Alpes
2016-Tutar Bourgogne-Franche-Comté
1923 Tutar Brittany
Tutar Centre-Val de Loire
1755 Tutar Corsica
TutarÎle-de-France
Tutar Normandy
2016-Tutar Nouvelle-Aquitaine
12th century Tutar Occitanie
Tutar Pays-de-la-Loire
12th century Tutar Alpes-Côte d'Azur


TutaKwanan wataAmfaniBayani
2004 Tutar Adjara[note 3]
TutaKwanan wataAmfaniBayani
1954 Tutar Baden-Württemberg

1953 Tutar Bavaria
1954 –1990 (West Berlin)
1990 
Tutar Berlin
1991 Tutar Brandenburg
1952 Tutar Bremen
1751 Tutar Hamburg
1948 Tutar Hesse
1951 Tutar Lower Saxony
1990 Tutar Mecklenburg-Western Pomerania
1953 Tutar North Rhine-Westphalia
1945 Tutar Rhineland-Palatinate
1957 Tutar Saarland
1991 Tutar Saxony
1991 Tutar Saxony-Anhalt
1948 Tutar Schleswig-Holstein
1991 Tutar Thuringia
TutaKwanan wataAmfaniBayani
1980s Tutar MacedoniaAnyita a tsakanin shekarun 1980.
1821 Tutar SpetsesAnyita 1821.
1821 Tutar HydraAnyita a 1821 lokacin juyin juya halin kasar Greece
Fayil:Kastelorizoflag.gif1828 Tutar KastellorizoAnyita 1828
1864 Anyita CorfulAnyita 1824
1864 Tutar ZakynthosAnyita a 1824.
1821 Tutar PsaraAnyita tun 1821 lokacin juyin juya halin kasar Greece.
1821 Tutar Mani PeninsulaAnyita tun 1821.


TutaKwanan wataAmfaniBayani
Tutar Connacht
Tutar Leinster
Tutar Munster
Tutar Ulster
TutaKwanan wataAmfaniBayani
1999 Tutar Abruzzo
1947 Tutar Valle d'Aosta
2001 Tutar Apulia
1973 Tutar Basilicata
1992 Tutar Calabria
1971 Tutar Campania
1992 Tutar Romagna
2001 Tutar Friuli-Venezia Giulia
1992 Tutar Lazio
1992 Tutar Lombardy
1997 Tutar Liguria
1995 Marche
1995 Tutar Molise
1995 Tutar Piedmont
1999 Tutar Sardinia
1990 Anyita SicilyAnyita a Yuli 28, 1990
1983 Tutar Trentino-Alto Adige/Südtirol
1995 Tutar Tuscany
2003 Tutar Umbria
1999 Tutar Veneto



TutaKwanan wataAmfaniBayani
1964 Tutar Gozo

Netherlands

[gyara sashe | gyara masomin]
TutaKwanan wataAmfaniBayanj
1947 Tutar Drenthe
1986 Tutar Flevoland
1897 Tutar Friesland
Tutar Gelderland
Tutar Groningen
Tutar Limburg l
1959 Tutar North Brabant
Tutar North Holland
Tutar Overijssel
Tutar South Holland
Tutar Utrecht
1949 Tutar Zeeland-


TutarKwanan wataAmfaniBayani
3 2000 Tutar Greater Poland Voivodeship
28.12.2012 Tutar Holy Crosls Voivodeship
2000 Tutar Kuyavian-Pomeranian Voivodeship
1999 Tutar Lesser Poland Voivodeship
27.10.2000 Tutar Lower Silesia Voivodeship
14.04.2004 Tutar Lublin Voivodeship
2000 Tutar Lubusz Voivodeship
25.06.2002 Tutar Łódź Voivodeship
29.05.2006 Tutar Mazovia Voivodeship
21.12.2004 Tutar Opole Voivodeship
30.08.2002 Tutar Podlachia Voivodeship
25.03.2002 Tutar Pomerania Voivodeship
2001 Tutar Silesia Voivodeship
2000 Tutarm Subcarpathian Voivodeship
06.08.2002 Tutar Warmia-Masuria Voivodeship
2000 Tutar West Pomerania Voivodeship
TutaKwanan wataAmfaniBayani
1979 Azores
1978 Tutar Madeira
TutaKwanan wataAmfaniBayani
1992 Tutar Adygea
1992 Tutar Bashkortostan
2004 Tutar Chechnya
1992 Tutar Chuvashia
1999 Tutar h Crimea
1994 Tutar Dagestan
1994 Tutar Ingushetia
1994 Tutar Kabardino-Balkaria
1997 Tutar Kaliningrad
1993 Kalmykia
2004–Tutar Kaluga Oblast
1996 Tutar Karachay-Cherkessia
1993 Tutar Karelia
1997 Tutar Komi Republic
2011 Tutar Mari El Republic
1995 Tutar Mordovia
1995 Tutar Moscow
1995 Tutar Moscow Oblast
1991 Tutar North Ossetia–Alania
1991 Tutar Saint Petersburg
1991 Tutar Tatarstan
1993 Tutar Udmurt Republic
TutaKwanan wataAmfaniBayani
2004 Tutar Vojvodina.
TutaKwanan wataAmfaniBayani
1918 Tutar Andalusia
1982 Tutar Aragon
1982 Tutar Asturias
1983 Tutar Balearic Islands
1978 Tutar Basque
1984 Tutar Cantabria
1982 tutar Canary Islands
1982 Tutar Castile-La Mancha
(1230 – 1715)

1983 

Tutar Castile and León.
May 25, 1933 Tutar Catalonia
1983 Tutar Extremadura
19th century (official from 1984) Tutar Galicia
1982 Tutar La Rioja
1983 Tutar Madrid
1982 Tutar Region of Murcia
1982 tutar Navarre
1982 Tutar Valencian


TutaKwanan wataAmfaniBayani
1902 (?) Tutar Scania


Switzerland

[gyara sashe | gyara masomin]
TutaKwanan wataAmfaniBayani
1289 Tutar Bern
15th century Tutar Geneva
1386 Tutar Lucerne
1803 Tutar St. Gallen
1240 Tutar Schwyz
13th century Tutar Uri
1803 Tutar Vaud
1220 (?) Tutar Zürich
TutaKwanan wataAmfaniBayani
1998 Tutar Cherkasy
2000 Tutar Chernihiv
2001 Tutar Chernivtsi
1999 Flag of Crimea
1999 Tutar Donetsk
2002 Tutar Dnipropetrovsk
2001 Tutar Ivano-Frankivsk
1999 Tutar Kharkiv
2001 Tutar Kherson
2002 Tutar Khmelnytskyi
1998 Tutar Kirovohrad
1995 TutarKiev
1999 Tutar Kiev (yanki)
1998 Tutar Luhansk
2001 Tutar Lviv
2001 Tutar Mykolaiv
2002 Tutar Odessa
2000 Tutar Poltava
2005 Tutar Rivne
2000 Tutar Sevastopol
2000 Tutar Sumy
2003 Tutar Ternopil
1997 Tutar Vinnytsia
2004 Tutar Volyn
2001 Tutar Zaporizhia Oblast
2009 Tutar Zakarpattia Oblast
2003 [[Flag of Tutar Zhytomyr Oblast
TutaKwanan wataAmfaniBayani
16C Tutar Ingila
1953 Tutar Northern Ireland
14C Tutar Scotland
9C Tutar Wales-
  1. Hukumomin taraiyar turai sun kaddamar da tutar su a 1983.
  2. Turawan nahiyar turai ne suka fara amfani da ita a shekarat 1986, bayan kafa kungiyar kasashe na turai aka cigaba da amfani da ita a 1992.
  3. 1 2 3 4 5 6 Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Transcaucasian
  4. 1 2 The island of Cyprus, which includes the Republic of Cyprus, Northern Cyprus and Akrotiri and Dhekelia, is geographically located in Asia, closer to Asian Turkey than to the European mainland. However, the Republic of Cyprus is a member state of the European Union.
  5. Kazakhstan is a transcontinental country located mainly in Central Asia with a small part of its territory located west of the Ural Mountains in Eastern Europe.
  1. Central Intelligence Agency (2015-11-24). The CIA World Factbook 2016. Skyhorse Publishing, Inc. ISBN 9781510700895.
  2. "flag of France". Encyclopædia Britannica. Retrieved 2016-10-08.
  3. "flag of Russia". Encyclopædia Britannica. Retrieved 2016-10-08.