Romainiya
Appearance
(an turo daga Romania)
| România (ro) | |||||
|
|||||
|
| |||||
|
| |||||
| Take |
Deșteaptă-te, române! (en) | ||||
|
| |||||
|
| |||||
| Suna saboda | Romawa na Da | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Babban birni | Bukarest | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 19,053,815 (2022) | ||||
| • Yawan mutane | 79.92 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati |
Romanian (en) | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na |
Gabashin Turai, Tarayyar Turai da European Economic Area (en) | ||||
| Yawan fili | 238,397 km² | ||||
| Wuri mafi tsayi |
Moldoveanu Peak (en) | ||||
| Wuri mafi ƙasa | Black Sea (0 m) | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Mabiyi |
United Principalities of Moldavia and Wallachia (en) | ||||
| Ƙirƙira | 24 ga Janairu, 1859 (Julian) | ||||
| Muhimman sha'ani |
unification of Wallachia and Moldavia (en) Tenth Russo-Turkish War (en) Union of Transylvania with Romania (en) Romanian Revolution (1989) (en) Treaty of Berlin of 1878 (en) | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Tsarin gwamnati |
semi-presidential system (en) | ||||
| Majalisar zartarwa |
Government of Romania (en) | ||||
| Gangar majalisa |
Parliament of Romania (en) | ||||
| • president of Romania (en) |
Nicușor Dan (mul) | ||||
| • Prime Minister of Romania (en) |
Ilie Bolovan (en) | ||||
| Ikonomi | |||||
| Nominal GDP (en) | 285,404,683,025 $ (2021) | ||||
| Kuɗi |
Romanian Leu (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (mul) | ||||
| Suna ta yanar gizo |
.ro (mul) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | +40 | ||||
| Lambar taimakon gaggawa | *#06# | ||||
| Lambar ƙasa | RO | ||||
| NUTS code | RO | ||||





Romainiya ko Romeniya[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Hungariya Bukarest ne. Romainiya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 238,397. Romainiya tana da yawan jama'a 19,064,409, bisa ga jimilla a shekarar 2024. Romainiya tana da iyaka da ƙasashen biyar: Bulgeriya a Kudu, Ukraniya a Arewa, Hungariya a Yamma, Serbiya a Kudu maso Yamma, da Moldufiniya a Gabas. Romainiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1859.
Daga shekara ta 2025, shugaban ƙasar Romainiya shine Nicușor Dan. Firaministan ƙasar Romainiya Ilie Bolojan ne daga shekara ta 2025.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Central University Library
-
National Art Museum of Romania
-
București
-
Bucharest, 1868
-
Bucharest, Royal Palace Square
-
Mutum-mutumin Bgiusca Caragiale
-
Statie Metrou Titan
-
Taswirar Duniya: Na nuna Kasar Romaniya da launi kore
-
Kogin Olt
-
Galati
-
Hasumiyar Chindiei
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]| Turai | |||
| Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
| Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
| Kazakhstan | |||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
