AlHusain Ibn Ali bin Abutalib

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
AlHusain Ibn Ali bin Abutalib
AlhossainSVG.svg
ɗan Adam
bangare naSahabi Gyara
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliUmayyad Caliphate Gyara
sunan asaliالحسين بن علي Gyara
sunaHüseyin Gyara
lokacin haihuwa8 ga Janairu, 626, 10 ga Janairu, 626 Gyara
wurin haihuwaMadinah Gyara
lokacin mutuwa10 Oktoba 680 Gyara
wurin mutuwaKarbala Gyara
sanadiyar mutuwakisan kai Gyara
dalilin mutuwadecapitation Gyara
wajen rufewaImam Husayn Shrine Gyara
ubaSayyadina Aliyu Gyara
uwaFatimah Gyara
mata/mijiLayla bint Abi Murrah al-Thaqafi, Shahrbanu, Umm Ishaq bint Talhah, Rubab bint Imra al-Qais Gyara
harsunaClassical Arabic Gyara
sana'astatesperson, theologian Gyara
dalibiAli ibn al-Husayn Zayn al-'Abidin Gyara
ƙabilaLarabawa Gyara
addiniMusulunci Gyara
rikiciBattle of Karbala Gyara

Hussain Ibn Ali Bin Abutalib jikan manzon Allah ne, Allah ya yarda dashi, Dan Nana Fatima bint Muhammad (SAW), uwargidan Aliyu bin Abutalib, dan'uwansa shine Alhasan Ibn Ali bin Abutalib. Hussain shine wanda yan'Shi'a ke darajawa a matsayin daya daga cikin Imamansu na farko.