Banu Gha Madinawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Banu Gha Madinawaبنو غا
Jimlar yawan jama'a
over 1 million (2013)
Yankuna masu yawan jama'a
Najeriya, Nijar,[1]
Harsuna
Fulani

Foreign Languages: Turanci, Hausa, Larabci
Addini
Islam;
Kabilu masu alaƙa
Fulani, Sulluɓawa, Dambazawa, Yolawa, Modibawa, Danejawa, Jullubawa, Yeligawa

Banu Gha Madinawa asalinsu Larabawa ne, wasu a cikin su suna cewa su dangin Annabi Muhammadu ne Banu Hashim, Ƙuraishawa daga kasar Madinah ta Saudi Arabia wanda suke da dangantaka da masarautar Maroko, sun yi aurataya da Fulani da Hausawa wanda a yanzu a na kiransu da Fulani, Hausawa ko Hausa–Fulani[2][3]

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Zuriar Banu Gha Madinawa sun samu Waliyai, Hakimai, Yankasuwa, Manoma da Manyan Ma'aikatan Gwamnati a cikin su, tarihi ya nuna da suka zo kasar Kano yawancinsu sunyi zama na dan lokachi a unguwar Bakin-Ruwa kafin su koma Kadawa a Karamar Hukumar Warawa,Sumaila, Kumbotso da Adakawa da ke Karamar Hukumar Dala[4][5][6][7][8][9][10][11]wasu daga cikin zuriar suna danganta kansu da zama sharifai, wasu kuma waliyai[12][13][14][15][16]Wasu daga cikin Banu Gha Madinawa da suka fito daga gidan Waliyi Abdurrahim-Maiduniya sun gaji sarautar Sarkin Sumaila da Makaman Kano ta wajen daya daga cikin Matan Waliyi Abdurrahim Maiduniya da ake kira Maryam Inuwa Chango wacce ta ke jikar Sarkin Sumaila Akilu ce wanda ya fito daga zuriar Makaman Kano Iliyasu da Makaman Kano Isa na Daya.[17][18]

Sanannun Zuriar Banu Gha Madinawa[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. http://www.joshuaproject.net/people-profile.php?peo3=12070&rog3=GH
 2. Hassan, Mohammed (2018). Islamic Religious Practices and Culture of the Al-Ghali Family. Tafida Printing Press.
 3. Al-Wali, Muhammadu (1980). History of Banu Gha. Kano: Kadawa Printing Press.
 4. Bashir, Ali (2000). Kano Malams in the Ninteenth Century. River Front Press.
 5. Hassan, Mohammed (2018). Islamic Religious Practices and Culture of the Al-Ghali Family. Tafida Printing Press.
 6. Abubakar, Badamasi. Trans Saharan Trade: Networks and Learning in Ninetenth Century Kano. Danjuma Press.
 7. Aminu, Muhammad. The History of Al-Ghali Family. Gargaliya Press.
 8. Sani, Muhammadu (1990). Arab Settlers in Kano. Sauda Voyager.
 9. Balogun, Ismail A.B (1969). The penetration of Islam into Nigeria. Khartoum: University of Khartoum,Sudan, Research Unit.
 10. Danlami, Yusuf (2005). Al-Ghali Family and its Religious Leaders. Danlami Printers.
 11. Tarikh Arab Hadha al-balad el-Musamma Kano. Journal of Royal History. 1908.
 12. Balarabe, Suleman (1987). The History of Kadawa Town. Bala Printing Press.
 13. Norris, H.T. (1975). The Tuaregs:Their Islamic Legacy and Its Diffusion in the Sahel. England: Aris and Phillips,Ltd.
 14. Last, Murray (1967). The Sokoto Caliphate. New York: Humanities Press.
 15. Bello, Ahmadu (1962). My Life. Cambridge University Press.
 16. Abdullahi, Ahmed (1999). Madinawan Kano. Danlami Printers.
 17. Smith, M.G. (1997). Government in Kano 1350-1950. Westview Press, A Division of HarperCollins Publishers,Inc.
 18. Abdullahi, Ahmed (1998). Tarihin Madinawa Jobawa. Kadawa Press.